sakankancewa
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- certitude, to be sure, certain
- Har yanzu ban gama sakankancewa zan zauna anan ba [1]
Still not sure I'll be staying here. - Wadanda suke yin imani da abin da aka saukar maka da abin da aka saukar a gabaninka, kuma suke sakankancewa da ranar lahira. --Quran/2/4
- And who believe in what has been revealed to you, [O Muhammad], and what was revealed before you, and of the Hereafter they are certain [in faith]
- and who believe in what has been revealed to you ˹O Prophet˺ and what was revealed before you, and have sure faith in the Hereafter.
- Har yanzu ban gama sakankancewa zan zauna anan ba [1]