sakatare
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from sakataren)
Noun
sakatare = m | sakatariya = f
- secretary <> mutumin da ke rubuta abubuwan da aka tattauna a wajen taro.
- Synonym: magatakarda
- Secretary John Kerry's Remarks on Community Building and Countering Violent Extremism <> Jawabin Sakatare John Kerry Game Da Gina Al’umma da Ƙalubalantar Tsageranci [1]