saƙwanni
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
(Redirected from sakonni)
Noun
- The plural form of saƙo; more than one (kind of) saƙo. <> messages.
- aika sakonni ta hanyar shafukan yanar gizo <> sending messages via the internet.
- Hausa ta zamo ɗaya daga cikin manyan harsunan duniya da ake amfani da su a mu'amullar yau da kullum da kuma yaɗa saƙonni a kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta.
Hausa has become one of the world's major languages used in daily communication and to disseminate messages on the media and social media. --bbchausa verticals/120 Hausa countries
- aika sakonni ta hanyar shafukan yanar gizo <> sending messages via the internet.