Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sallama

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from salam)

Noun

  1. welcome or goodbye greeting <> gaisuwa, aminci; (as goodbye greetings) gaisuwar wani ban kwana irin wanda matafiyi ke yi da 'yan uwa.
  2. gaisuwar neman izini don shiga wuri.

Verb

  1. yi sallama <> to greet.
    When they entered upon him and said, "[We greet you with] peace." He answered, "[And upon you] peace, [you are] a people unknown. <> A lõkacin da suka shiga gare shi, sai suka yi sallama; ya ce "Aminci ya tabbata a gare ku, mutãne bãƙi!" = Sa’ad da suka ziyarce shi, suka yi “sallama” ya ce "Salam gare ku mutane baqi!" --Qur'an 51:25


Verb 2

sallama | sallami | sallamo | sallame

  1. kora daga aiki <> fire, let go from employment, terminate employment.
  2. biyan kuɗin wani aiki da aka sa a yi. <> paying severance.

Verb 3

  1. sayar da kayan da aka taya.
  2. miƙa wuya.


Google translation of sallama

Release, Submit.

  1. (noun) dismissal <> sallama; surrender <> sallama;
  2. (verb) quit <> sallama;