(Redirected from saninsa)
See also: Sani
Hausa
Noun
m
Noun 2
m
- lalacewar ɗanɗano na abu kamar lemo ko tsamiya ko kanwa ko maɗi. <> staleness, blandless, loss of taste.
- Tsamiyar nan ta yi sani. (wato ɗanɗanonta ya lalace.)
Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- to know, to pay attention to <> fahimta ko gane, ilimanta ko ƙaru da ilimi.
- Abin da aka fi sani da suna Holocaust <> Better known as the Holocaust
- Synonym: san
Usage notes
- The form before a direct object is: san.
- Na san ta. <> I know her / I know of her.
Google translation of san
Know.