secret
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Noun
|
Jam'i |
- secret. <> asiri, sirri, abin da ake boyewa.
- “We were married five months later under a secret waterfall.” [1] <> amma kuma bayan wata biyar sai muka yi aure a asirci.ʺ [2]
- have handed over customer data under secret NSA programmes; [3] <> suka rika mika wa hukumar tsaron ta Amurka bayanan sirri na mutanen da ke amfani da shafukansu. [4]
- Spy satellites stalking Soviet airfields picked up a new kind of aircraft being tested in secret. [5] <> Taurarin dan Adam na leken asiri da ke kai-kawo a filayen saukar jiragen saman Sobiyat sun dauko hoton wani sabon jirgin sama da ake gwajinsa cikin sirri. [6]
- highlights three secrets of success as [7] <> ya bayyana sirrika uku na daukakar littafi [8]
- These days, the Coca-Cola recipe is a closely guarded secret, [9] <> A yanzu bayanan sinadaren da ake harhada Coca-Cola abu ne da ake matuƙar boyewa, [10]
- knows that this humble material harbours a deep, dark secret. [11] <> ya san cewa takarda na dauke da wani mummunan sirri. [12]
- “The secret is in the extra time and energy we put into isolating the sprinkler system, putting in door seals, a specialised air supply, staggering the openings and the way cables go in. There is a lot that went around this chamber that makes it unique.” [13] <> Sirrin abin kawai shi ne yadda muka yi dabara da bata lokaci wurin sarrafa hanyar da iska za ta kai ga dakin. [14]
- Remarkably, the students who had written about their secret feelings [15] <> Abin da ya gano shi ne, daliban da suka yi rubutu a kan wannan sirri nasu, na abin da yake damunsu a rai, [16]
- The secret to a long and healthy life? Eat less [17] <> Ka san sirrin samun rayuwa mai tsawo? Cin abinci kadan [18]
- in secret <> a asirce.
- dabara