shafa
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Verb
- affected, impacted, touched.
- Whether or not you like it—or hope to bring it about early—you cannot affect their coming.
Ko kuna so ko ba ku so ba—ko kuma kuna fatan zuwan su da wuri—ba ku da ikon shafan zuwansu.
Ko ka yi so ko ka yi fata a kawo shi da wuri—ba za ka iya shafar zuwansu ba. --Quran/93/1-2#Can_you_stop_the_night_from_falling?_Al-Madina - The increase in the cost of living[1] is affecting people across the continent and on Tuesday in Kenya's capital, Nairobi, activists demonstrate in front of parliament calling for more help for ordinary people.
Ƙaruwar farashin kayayyki na shafar ɗumbin mutane a faɗin nahiyar inda a ranar Talata a Nairobi babban birnin Kenya, masu fafutuka suka yi zanga-zanga a gaban majalisar dokoki don taimakon marasa ƙarfi. --bbchausa verticals/pics
- Whether or not you like it—or hope to bring it about early—you cannot affect their coming.
- rub against, infect.