siffanta
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Verb
- bayyana kammannin abu <> describe, to statue, mold, shape, model into something.
- If someone describes him or herself as very open [1] <> saboda idan mutum ya bayyana kansa a matsayin wanda ba shi da zurfin ciki, [2]
- Wata ne da ake son Musulmi ya siffantu da bautar Allah da addu'o'i tare da neman gafara ga Mahalicci. [3] <> It's a month for the Muslims to embody/embrace a worshipper of Allah and supplicate and seek forgiveness from The Creator.
- Allah ﷻ ya buɗe Alƙurani da ambaton sunansa Allah, wato sunan da ya cancanta a bauta masa shi kaɗai da shi, saboda ya siffantu da siffofin kamala. --Talk:Quran/1/1
- 5 Factors That Shape Schizoid Long-Term Relationships [4]
Abubuwa 5 da Ke Siffanta Dangantaka ta Dogon Lokaci da Mutum Mai Yanayin Halin Schizoid [5] --schizoid/longterm_relationships
- If someone describes him or herself as very open [1] <> saboda idan mutum ya bayyana kansa a matsayin wanda ba shi da zurfin ciki, [2]