still
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Pronunciation
Adverb
|
Positive |
Comparative |
Superlative |
- Now like in the past. <> amma; duk da haka; har yanzu. har ila yau, haka zalika, haka dai.
- Some hunter-gatherer societies still choose to live mostly naked [1] <> Wani rukuni na al'ummar mafarauta har yanzu sun fi sha'awar zama zigidir haihuwar uwarsu. [2]
- Still, we’ve come a long way from past notions on the subject, <> To amma za a iya cewa an samu cigaba dangane da irin yadda mutane suka fahimci sha'awar ta 'ya mace a baya, --bbchausa_verticals/084-the-enduring-enigma-of-female-desire
Adjective
|
Positive |
Comparative |
Superlative |
or
|
Positive |
Comparative |
Superlative |