suggest
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Verb
|
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- nuna/nuni da cewa <> to imply, to show, to seduce
- some recent surveys from across the world suggest that some people completely lack sexual desire [1] <> wasu nazarce-nazarcen da aka yi a sassan duniya sun nuna cewa akwai mutanen da ba su da wata sha'awa ta yin jima'i [2].
- Historical accounts suggest that other hunter-gatherer societies, [3] <> Bayanan tarihi sun yi nuni da cewa al'ummomin mafarauta, [4] ...
- If a person says an option, he or she is suggesting. <> ba da shawara; sa ran wani ya ɗauki ra'ayi. Yi wasiyya
- I suggest that we go to the mall. <> Shawara ta muje babbar kasuwa.
Synonyms
Related words and phrases
See also