(Redirected from tak'amaimai)
- direct, directly, specific, specifically
- it is hard to find direct evidence of that. [1] <> yana da wahala a samu hujja takamaimai. [2]
- Littafi Mai Tsarki ya yi magana takamaimai a kan wannan batu. <> The Bible is quite specific on this matter. [3]
- Amma menene takamaimai zai yi domin ya amfani ’yan adam? <> But what specifically will he do to benefit mankind? [4]
Google translation of takamaimai
- (adjective) specific <> ƙayadadde, takamaimai;
- (adverb) definitely <> shakka, takamaimai;