Toggle menu
24.9K
758
183
164.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

takaici

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

m

  1. frustration, indignation, regret <> jin haushi wanda ɓacin rai yakan kawo.
    Cikin takaici, ya tambaya: “Su wane ne suka cancanci yaɗa bisharar Mulkin, kuma su waye ne suke yin hakan?”
    In a tone of frustration, he asked: “Who are the responsible bearers of the gospel of the Kingdom?” [1]
  2. abin takaici ne <> it's unfortunate, traumatic, regretful.
    How regretful for the servants. There did not come to them any messenger except that they used to ridicule him.
    Bayi(Na) da ban takaici suke, babu wani Manzo da zai zo masu, sai sun yi masa izgili --Quran/36/30

Google translation of takaici

Frustrated, Unfortunately.