tattaki
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
- a stroll, walk, short travel, visit, wander
- or simply making the time to visit the park – [1] <> ko kawai mutum ya fita tattaki zuwa wani gandun shakatawa, [2]
- Belenko has not wandered into an embassy, [3] <> Belenko bai yi tattaki zuwa ofishin jakadanci ba, [4]
- Ita ma tsohuwar fardusar Sashen hausa, Donnie Butler, wadda ta yi ritaya a 'yan shekarun baya, ta yiwo tattaki musamman domin ta bayyana irin karimcin Steve Lucas da yadda ya rike mutane hannu bibbiyu a Sashen Hausa.
- steps
- Just 7,000 steps a day could cut health risks, study says
Yin tattaki kafa 7,000 a kullum na rage haɗarin kamuwa da cututtuka - Bincike --bbchausa_verticals/110_7k_steps
- Just 7,000 steps a day could cut health risks, study says