Toggle menu
24.9K
759
183
164.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tawaga

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from tawagar)

Noun

f

  1. tashin da mutum kan yi shi da iyalinsa gaba ɗaya saboda cin yaƙi. <> A body of women and children who have been collected together and left in a place away from a town or village threatened by war, and who, being undefended, may be an easy prey for the invading band if discovered.
  2. ayaru ko rukunin jama'a. <> a faction, union. A diplomatic delegation or mission.
    Guinea: Supporters of President Alpha Condé and opponent Cellou Dalein Diallo, candidate of the Union of Democratic Forces of Guinea (UFDG), campaign in the streets of the capital, Conakry, ahead of the October 18 presidential election.
    Ɗan takarar shugaban ƙasa a Guinea, Cellou Dalein Diallo, kuma shugaban babbar jam'iyyar adawa ya ce: Magoya bayan shugaba Alpha Condé sun hana tawagarsa shiga birnin Conakry don yaƙin neman zaɓe. --voa60/2020-10-14
  3. sa'a; ana amfani da ita kamar haka:
    Ya sami tawaga Wato ya sami sa'a ko rabo (luck, opportunity). He has secured a large quantity of a commodity at a price which ensures a big profit.
  4. satellite <> tawagar da ke sa ido, tawagar sararin samaniya.
    1. Satellite images show mass graves following recent fighting in Sudan, a campaign group set up by Hollywood star George Clooney says. <> Wata tawagar Amurkawa dake sa ido, ta fitar da wasu hotuna da tace sun nuna shaidar ramukan da aka binne mutane da dama a yankin Kordafan dake Sudan.
Contents