(Redirected from tsamiyar)
Suna
f
- tamarind <> wata irin bishiya mai ƙananan ganye da 'ya'ya dogaye masu tsami da ake jiƙawa a yi kunu da ruwan ko a sha don magani.
- wata irin babbar riga da ake yi da saƙaƙƙun ƙore masu ɓaragen fari da ƙasa-ƙasa.
- wasu irin duwatsun wuya masu kama da launin 'ya'ya tsamiya.
- tsamiyar marina: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi.
- Synonym: tsamiyar karofi
- tsamiyar Madi: lahira.
- silk