(Redirected from tsuguna-ka-ci-doyar)
m
- kwale biyu (a gicciye) ɗaya a kowane kundukuki da mata ke yi don ado.
- Watakila haka ce ma ta sa akan ga akasarin masu shasshawa mata ne ba kasafai akan sami namiji Bahaushe ya ba da jikinsa a tsaga domin a yi masa zane kamar kalangu, ko kayar-kifi, ko tsattsewala, ko tsuguna-ka-ci-doya ba. [1]