Verb
- baɗa ko watsa ƙasa ko gari-garin wani abu.
- sauya launin wani abu kamar tufa ko zare.
Verb 2
Noun
f
- ana amfani da ita kamar haka:
- Lamarin ya ci tura. watau ya gagara. <> The issue has become rough/impossible.
Noun 2
m
- ingizar abu a yi tafiya da shi yana gaba. <> push, tilt or shove forward.
- Tura ta kai bango watau haƙuri ya ƙare.