variorum
From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
More actions
Meaning of variorum in Hausa
- Tarin ganewar mutane daban-daban akan wani littafi guda da aka kammala kamar Quran, Bible, da sauran su. Galibi da sharhin su malamai. Muraɗin kundin saninnan variorum shi ne don a ga yadda ganewar mutane da al'adu dabam-dabam suke a wasu wurare, lokuta ko zamani daban-daban.