Noun
- tsarin mulki, wakilci, gwamnati, tsari.
- No more will there be food shortages as a result of famine, lack of money, or faulty administration. <> Ba za a yi karancin abinci ba kuma domin yunwa, rashin kuɗi, ko kuma wata kasawar gwamnati.
- This administration will carry out its objective in two stages. <> Wannan wakilci yana da sassa biyu.
- The Roman Empire was the greatest human administration the world had ever seen. <> Daular Roma ita ce tsarin mulki na ’yan Adam da ta fi girma da duniya ta taɓa gani.
Google translation of administration
- (noun) gwamnati <> government, administration;