Suna / Noun
àl'ādā̀ f
- culture, ritual, custom, tradition <> hanyar rayuwar al'umma. Al'ada halin rayuwar mutane ko yadda mutane ke gudanar da hanyoyin rayuwarsu. Ita wannan kalma ta al'ada, kalmar Larabci ce.
- jinin haila. <> menstrual blood.
- wani irin hali daban na mutum <> a unique characteristic or identity, a person's ritual.
- magani ko tsafi <> medicine