Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

allow

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

bari, ƙyale wani abu ya faru

Verb

Plain form (yanzu)
allow

3rd-person singular (ana cikin yi)
allows

Past tense (ya wuce)
allowed

Past participle (ya wuce)
allowed

Present participle (ana cikin yi)
allowing

  1. Allow means to let something be done. <> Ma'ana abinda aka bari a yi. bada dama.
    1. I allow food in my car.
      Na bari a rinƙa kawo abinci a mota.

    2. Sani doesnt allow his humble begning and means to deter him from photography
      Sani bai bari talauci ya hana shi ɗaukar hoto ba --trt/photographer_sanimaikatanga

    3. The Facebook and Instagram platforms allow the deceased user's profile to be turned into a memorial account (memorialized account), to remain active or to shut down completely, it is stated on site Meta, the platform's owner.
      Shafukan Facebook da na Instagram na bayar da dama a mayar da shafin wanda ya mutu zuwa shafin da zai riƙa tunatar da mutane mamaci, don haka zai iya ci gaba da kasancewa ko kuma a rufe shi in ana buƙata. --bbc/socialmedia after death

Synonyms

Antonyms

Related words