Pronunciation (Yadda ake faɗi)
- Hausa
Audio (US) (file)
Noun
- halittar dabba.
- And there is no creature on [or within] the Earth or bird that flies with its wings except [that they are] communities like you. [1] <> Kuma bãbu wata dabba a cikin ƙasa kuma bãbu wani tsuntsu wanda yake tashi da fukafukinsa fãce al'umma ne misãlanku. = dukkan halitta a qasa, al’umma ne kamar ku. [2] --Quran 6:38 (Wama min dabbatin fee al-ardiwala ta-irin yateeru bijanahayhi illaomamun amthalukum)