Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

be

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. no exact equivalent translation <> ba a juya shi da wata kalma ɗaya dabam a Hausa ba sai dai wani lokaci a kan ce ko zama ko kasance ko yi/yiwuwa.
    That cannot be <> ba ya yiwuwa
    It will be difficult <> Zai yi wuya
    Be quiet <> yi shiru
    He will be a son to me <> Zai zama ɗa gare ni
    Be persistently standing firm <> Ku kasance masu tsayin daka Quran 5:8
  2. See also (dubi) are


Google translation of be

Zama.