On the same day, a woman in the South African city of Durban takes part in a Hindu ceremony to give thanks to the goddess Kali. [1] A daidai wannan ranar wata mata ta shiga wani bikin mabiya addinin Hindu a birnin Durban na Afirka ta Kudu domin nuna godiya ga abin bautarsu Kali. [2]