Pronunciation (Yadda ake faɗi)
- Hausa
Audio (US) (file)
Noun

- hair, fur
- It is possible we started wearing clothes to compensate for the loss of fur, says Ian Gilligan of the University of Sydney in Australia. [1] <> Akwai yiwuwar mun fara sanya tufafi ne don maye makwafin gashi da muka rasa, a cewar Ian Giligan na Jami'ar Sydney da ke Austiraliya. [2]
- They no longer had much body hair, [3] <> Ba su da dimbin gashin da ya baibaye jiki, [4]
Google translation of gashi
Hair.
[17-08-18 15:30:27:402 PDT]