Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

laftanar

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. lieutenant
    1. Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya, Laftanar-Kanar Faruk Yahaya, ya jadadda cewa sojoji ba za su ba da kofa ga duk wani tashin hankali ba a babban zaben 2023 ba. [1]

    2. Rundunar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da mai riƙon muƙamin mataimakin mai magana da yawunta, Laftanar Kanar Musa Yahaya ya fitar ranar Alhamis da maraice.
      The Nigerian army said its troops killed notorious bandits terrorising the Birnin Gwari area of the north-western state of Kaduna. Acting spokesperson Lieutenant (Lt.) Colonel (Col.) Musa Yahaya said the troops also rescued many people kidnapped by bandits. [2]