Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Suna
Glosbe's example sentences of makaranta
- makaranta. <> school, schools.
- Hakan ya sa ina salla a gida da safe, sa’an nan a makaranta, in yi addu’ar Yahudawa. <> Thus, in the morning, I prayed namaz at home, and later in the day, I joined Jewish prayers in school.
- Henry ya ce ya lura cewa ya saka harkokin makaranta kan gaba fiye da ibadarsa ga Allah. <> Henry said that it had become more important for him to be loyal to the school than to God.
- Amma yin ƙoƙari sosai don ku tattauna matsaloli da za su iya fuskanta a makaranta kafin su shiga sabon aji zai sa yaranku su kasance da gaba gaɗi. <> Your making a special effort to consider school-related matters before classes resume will give your children confidence.
- (b) Ta yaya matasa za su iya yin shiri don su bayyana imaninsu a makaranta? <> (b) How might young ones prepare to defend their faith while in school?
- Wannan ginin makaranta ce. <> This building is of a school.
- reader, implementer
- za a zo da Alƙur'ani tare da makarantansa waɗanda suke aiki da shi,
the Qur'an and those who acted according to it will be brought --Quran/3
- za a zo da Alƙur'ani tare da makarantansa waɗanda suke aiki da shi,