Noun
- saƙo, sautu
- Allah honored humans by the final message that He sent Prophet Muhammad with
Allah ya karrama 'yan Adam da ya aiko mu su wannan saƙon --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind
- Allah honored humans by the final message that He sent Prophet Muhammad with
- zance
- To ko mai yiwuwa ne za ka kashe kanka ne don baƙin cikin ba su yi imani da wannan zancen ba (watau Alƙur'ani).
Then perhaps you would kill yourself through grief over them, [O Muhammad], if they do not believe in this message, [and] out of sorrow. --Quran/18/6
- To ko mai yiwuwa ne za ka kashe kanka ne don baƙin cikin ba su yi imani da wannan zancen ba (watau Alƙur'ani).