Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

once

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. as soon as <> a daidai lokacin da, ana fara..., da zarar
    The idea is that, once we started wearing clothes, some lice started living in them and evolved into a separate species. [1] <> Manufa dai ita ce a daidai lokacin da muka fara sanya sutura, sai kudin cizo ya fara tarewa a jikinsu, ya kuma zama wani nau'in halittu daban. [2]
  2. sau ɗaya


Google translation of once

Sau ɗaya, da zarar.

  1. (adverb) sau ɗaya <> once;