Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

sanya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

  1. placed, made/make, to put, wear, appoint
    In fact, one doesn't even need to put the garlic in one's mouth to get garlic breath. [1] <> Abin yakan kai ba ma sai mutum ya sanya ta a bakinsa ba, kafin ka ji numfashinsa yana warinta. [2] = A gaskiya ma ba sai mutum ya sanya tafarnuwa a bakinsa zai yi warinta ba. [3]
    In prison he was often put into solitary confinement for his refusal to wear clothes. [4] <> A kurkuku an sha kebe shi saboda ya ki yadda ya sanya tufafi. [5]
    And We placed therein gardens of palm trees. <> Kuma Muka sanya a cikinta waɗansu gonakin dabino. --Quran/36/34
  2. to give, provide, offer, grant, prepare
    1. We granted to one of them two gardens of grapevines <> Mun sanya wa ɗayansu gõnaki biyu na inabõbi = mun baiwa dayansu gonaki biyu na inabobi. --Qur'an 18:32
    2. And for those who fear Allah, He (ever) prepares a way out <> Kuma wanda ya bi Allah da taƙawa, Allah zai sanya masa mafita. --Qur'an 65:2

Noun

f

  1. a small piece of wood used as medicine. <> wani ƙaramin itace da ake magunguna da shi.


Google translation of sanya

place, make.