Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

save

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. kariya, kare (protect), kuɓutar da
    and save us by your mercy from the disbelieving people." <> "kuma ka kuɓutar da mu domin rahamarka, daga mutane kafirai." = [ 10:86 ] "kuma ka kubutar da mu, domin rahamarka, daga kafiran mutane." --Qur'an 10:86
  2. adana as in adana or tara kuɗi <> saving money
  3. tsamo ko tsirar da wani
    How could I take besides Him other gods whose intercession would not be of any benefit to me, nor could they save me if the Most Compassionate intended to harm me?
    Yanzu na riƙi wasu iyayen giji ba Shi ba, alhali kuwa idan (Allah) Mai rahama Ya nufe ni da wata cuta, cetonsu ba zai amfana min komai ba, kuma ba za su iya tsamo ni ba? --Qur'an 36:23


Google translation of save

Ajiye.

  1. (verb) ceta <> save, rescue, deliver; tanada <> save; tsirad da <> save, deliver;