(Redirected from tsarin)
- refuge, protection.
- ya Allah lalle ne ina neman tsarinka daga sharrin aljanu maza da aljanu mata
O Allah, I seek Your protection from the male and female devils. --dua/entering_restroom
- ya Allah lalle ne ina neman tsarinka daga sharrin aljanu maza da aljanu mata
- plan, process, proposal, system, structure, method, approach.
- These prenatally-primed systems of mother-child recognition may be especially important in the unfortunate species that are exploited by freeloading members of another species <> Wannan tsarin na gane uwa ga jaririn da ba a ma haife shi ba, na da matukar muhimmanci musamman a jinsin dabbobin da wasu jinsunan ke yaudara, su dora musu nauyin kula da na su ‘ya’yan --bbchausa_verticals/082-baby-learning