(Redirected from world)

Hausa
Duniya (n)
duniya (noun f)
- wurin da ɗan Adam da sauran halittu ke raye, kishiyar lahira
- ɗan duniya; 'yar duniya; 'yan duniya; watau mutum mai son annashuwa da almubazzaranci.
- ya sami duniya; watau ya azurta. <> He's got the world; as in he is well off, wealthy.
English
World (n)
Related