Pronoun
- (pronoun) he was, he does, he is doing <> wakilin suna na namiji mai nuna aikin da ake yi.
- Ya ce yana zuwa. <> He says he's coming.
Noun
f
- saman kunu ko koko ko madara da ya bushe ake yaɗewa a zubar. <> the top layer of milk or dairy that dries up and gets thrown out.
- wata irin cuta a ido da take jawo rashin gani sosai. <> a disease in the eye that greatly reduces one's vision.
- saƙar gizo-gizo. (See also: yanar gizo)
- jin kunya. <> feeling shy or embarassed.