# | English | Hausa | Internal Source Link |
---|---|---|---|
1 | Scientists in a race to discover why our Universe exists [1] | Masana kimiyya na fafutukar binciko dalilin samuwar sammai da ƙassai [2] | --[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]] |
2 | A vast cavern in South Dakota shielded from the outside world will house sensitive equipment to detect tiny changes in sub-atomic particles | Maka-makan koguna da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a jihar South Dakota da ke Amurka wadanda suka zamo kariya daga duk wata hayaniya da ke faruwa a doron ƙasa za su zamo wurin da za a ajiye na'urorin da za su gano sauye-sauyen da aka samu a ƙananan ƙwayoyin zarra | --[[bbchausa verticals/106 why our Universe exists]] |
3 |