More actions
Created page with "== Suna == {{suna|tsamiya|tsamiyoyi|tsamaiku}} <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>Category:Feminine gender Hausa nouns # tamarind # silk" |
No edit summary |
||
(4 intermediate revisions by 2 users not shown) | |||
Line 2: | Line 2: | ||
{{suna|tsamiya|tsamiyoyi|tsamaiku}} | {{suna|tsamiya|tsamiyoyi|tsamaiku}} | ||
<abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | ||
# [[tamarind]] | # [[tamarind]] <> wata irin bishiya mai ƙananan ganye da 'ya'ya dogaye masu tsami da ake jiƙawa a yi kunu da ruwan ko a sha don magani. | ||
# [[silk]] | # wata irin babbar riga da ake yi da [[saƙaƙƙu]]n ƙore masu ɓaragen fari da ƙasa-ƙasa. | ||
# wasu irin duwatsun wuya masu kama da launin 'ya'ya tsamiya. | |||
# [[tsamiyar marina|'''tsamiya'''r marina]]: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi. {{syn|tsamiyar karofi}} | |||
# [[tsamiyar Madi|'''tsamiya'''r Madi]]: [[lahira]]. | |||
# [[silk]] | |||
[[Category:Hausa lemmas]] |
Latest revision as of 11:19, 26 July 2019
Suna
f
- tamarind <> wata irin bishiya mai ƙananan ganye da 'ya'ya dogaye masu tsami da ake jiƙawa a yi kunu da ruwan ko a sha don magani.
- wata irin babbar riga da ake yi da saƙaƙƙun ƙore masu ɓaragen fari da ƙasa-ƙasa.
- wasu irin duwatsun wuya masu kama da launin 'ya'ya tsamiya.
- tsamiyar marina: rigar da aka sake shuɗawa bayan an yi mata ado da baƙi.
- Synonym: tsamiyar karofi
- tsamiyar Madi: lahira.
- silk