Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

amarya: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
No edit summary
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 2: Line 2:
{{suna|amarya|amare}}
{{suna|amarya|amare}}
{{noun|bride}}
{{noun|bride}}
[[File:amarya-bride.png|thumbnail|[[amarya]] <> [[bride]]]]
[[amarya]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | [[ango]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>
[[amarya]] = <abbr title="feminine gender">''f''</abbr>[[Category:Feminine gender Hausa nouns]] | [[ango]] = <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>
# [[budurwa]] ko [[bazawara]] da ta yi sabon [[aure]]. <> A [[bride]], a [[newlywed]] woman. (= (Kabi.) ta-kesau.)
# [[budurwa]] ko [[bazawara]] da ta yi sabon [[aure]]. <> A [[bride]], a [[newlywed]] woman. (= (Kabi.) ta-kesau.)
# [[amarya]]r [[wata]]: sabon wata ko [[jinjiri]]n wata. <> a new [[moon]].
# [[amarya]]r [[wata]]: sabon wata ko [[jinjiri]]n wata. <> a new [[moon]].
# [[amarya]]r [[yaƙi]]: zuwa yaƙi na farko da sabon sarki ya yi. <> the first battle/war that king partake in.
# [[amarya]]r [[yaƙi]]: zuwa yaƙi na farko da sabon sarki ya yi. <> the first battle/war that king partake in.
# [[amarya]]r [[doki]]: dokin [[zage]].
# [[amarya]]r [[doki]]: dokin [[zage]]. <> A spare [[horse]], complete with ornamented saddle and trappings, for use of a chief when travelling. (= dokin zage.)
# [[amarya]]r [[buzuzu]]: dunƙulen kashi wanda buzuzu ke turawa da damina.
# [[amarya]]r [[buzuzu]]: dunƙulen kashi wanda buzuzu ke turawa da damina. <> A ball of dung as made by dung-beetle.
# [[amarya]]r [[boko]]: yarinyar da ake kaiwa gidan ango kafin a kai amaryar gaskiya, ko bayan an kai ta.
# [[amarya]]r [[boko]]: yarinyar da ake kaiwa gidan ango kafin a kai amaryar gaskiya, ko bayan an kai ta.
# [[amarya]]r [[danƙo]]: 'yar tsana da ake yi da kakin zuma.
# [[amarya]]r [[danƙo]]: 'yar tsana da ake yi da kakin zuma.
# [[amarya]]r [[ƙarni]]: watau mai sabon jego.
# [[amarya]]r [[ƙarni]]: watau mai sabon jego.
# Newly made anvil.
# Newly made mallet for beating cloth.
#  A ball of dung as made by dung-beetle.
#  The early stage of guinea-corn blight. (Cf. [[burtuntuna]].)
#  Two horsemen [[galloping]] with arms round each other's neck. (Cf. [[kamayya]].)