Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:damage: Difference between revisions

Discussion page of damage
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:19907)
m Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:15152)

(One intermediate revision by one other user not shown)
Line 4: Line 4:
##''Initially, God did not reveal how he would remedy the '''[[damage]]''' done by Satan.''
A dā, Allah bai bayyana yadda zai gyara '''[[ɓarnar]]''' da Shaiɗan ya yi ba. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''By so doing, we can be spared much of the physical, moral, and emotional '''[[damage]]''' experienced by those under satanic control. —James 4:7.''
Ta haka, za mu guje ma lahani na jiki, ɗabi’a, da kuma na '''[[sosuwar]]''' zuciya da waɗanda suke ƙarƙashin ikon Shaiɗan suke sha.—Yaƙub 4:7. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Zbigniew explains: “As the years go by, rheumatoid arthritis saps my energy, '''[[damaging]]''' one joint after another.''
Zbigniew ya ce: “Da shigewar shekaru, ciwon sanyin ƙashi ya sa ni gajiya kuma yana halaka '''[[gaɓa]]''' na ɗaya bayan ɗaya. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Giving in to anger can '''[[damage]]''' your health, but so can suppressing it.''
Yawan yin fushi zai iya '''[[jawo]]''' maka '''[[lahani]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Why is the silent treatment '''[[damaging]]''' to a marriage?''
Me ya sa rashin yin magana yakan sa '''[[abokan]]''' aure su yi sanyin gwiwa? [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''But the Bible explains how God will undo all the '''[[damage]]''' caused by the sinful course of our first parents.''
Amma Littafi Mai Tsarki ya bayyana yadda Allah zai kawar da dukan '''[[ɓarnar]]''' da zunubin iyayenmu na farko ya jawo. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(Acts 6:1-6) When fellow worshipers are affected by natural disasters, however, the Governing Body asks one or more legal entities to provide relief and to repair or restore '''[[damaged]]''' homes and Kingdom Halls.''
(Ayyukan Manzanni 6:1-6) Amma, lokacin da tsarar bala’i ta shafi ’yan’uwa masu bi, Hukumar Mulki tana aika ɗaya ko wasu na hukumar su yi tanadin kayan agaji kuma ta yi gyara da sake gina gidaje da Majami’un Mulki da suka '''[[lalace]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''May God’s own words, as recorded in the Bible, give us confidence that Jehovah has everything under control and that he will reverse any '''[[damage]]''' brought on us by Satan and his wicked world.''
Bari Kalmar Allah ta sa mu kasance da tabbaci cewa Jehobah zai magance dukan '''[[matsalolin]]''' da Shaiɗan da mutanensa suka jawo mana. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''But only Jehovah, the true God, can undo all the '''[[damage]]''' and provide the sort of help that is needed so that such calamities will never occur again.''
Amma Jehovah ne kaɗai, Allah na gaskiya zai iya kawar da dukan '''[[haɗari]]''' kuma ya kawo irin taimakon da ake bukata domin kada irin masifar nan ta sake aukuwa. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Line 14: Line 11:
##''3:15) Throughout the centuries, Jehovah inspired faithful men to write down details about how his name will be cleared of reproach, how the '''[[damage]]''' caused by Satan will be undone, and how humans can regain the opportunities forfeited by Adam and Eve.''
3:15) Shekaru da yawa bayan wannan sanarwar, Jehobah ya hure mazaje masu aminci su rubuta dalla-dalla yadda za a kawar da zargin da ake wa sunansa da yadda za a halaka ayyukan Shaiɗan da kuma yadda ’yan Adam za su sake kasancewa cikin aljannar da iyayenmu na fari suka ɓatar. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Considering the extent of the '''[[damage]]''' that has occurred, restoration will be no small task; it will not take place overnight.''
Saboda tsananin lalacewar da '''[[gidan]]''' ya yi, gyara shi ba zai yi sauƙi ba, ba za a iya yin hakan cikin dare ɗaya ba. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Paul was well-acquainted with the hypocrisy of the Pharisees and the '''[[damaging]]''' result of their course.''
Bulus ya san munafuncin Farisawa da '''[[ɓarna]]''' da tafarkinsu ya yi. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''While some people prosper, many others are ruined financially and '''[[damaged]]''' emotionally by the immoral practices of dishonest leaders of big business, politics, and false religion.''
Ko da wasu suna yin arziki, da yawa suna rashin kuɗi da ciwon sosuwar zuciya domin ayyukan lalata na shugabanni marasa gaskiya na manyan ma’aikatu, na siyasa, da kuma na addinin ƙarya. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''“As it turned out, two other brothers and I were sent to Belarus to work in the fields and repair '''[[damaged]]''' houses.''
“An tura ni da wasu ’yan’uwa biyu zuwa kasar Belarus don mu je mu yi aiki a gonaki kuma mu gyara gidajen da suka '''[[lalace]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''* It is an evil that '''[[damages]]''' both human relations and one’s relationship with God.''
* Mugun abu ne da ke '''[[ɓata]]''' dangantakar mutum da ’yan adam da kuma Allah. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''(1 Corinthians 4:7) And if they cause us to be proud, they '''[[damage]]''' our relationship with him.''
(1 Korantiyawa 4:7) Idan suka sa mu fahariya, suna '''[[ɓata]]''' dangantakarmu da shi. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''To illustrate: People who love works of art will go to great lengths to restore badly '''[[damaged]]''' paintings or other works.''
Alal misali: Mutane da suke son aikin zane za su yi ƙoƙari sosai su gyara zane da ya '''[[lalace]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''I will always appreciate that she didn’t focus on the wrong that I had done to her but, rather, on the '''[[damage]]''' I was doing to myself.''
Na ji daɗi cewa ba ta mai da hankali ga laifin da na yi mata ba, amma yadda hakan '''[[zai iya]]''' shafa na. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''When, for example, in the National Gallery in London, England, someone with a shotgun '''[[damaged]]''' a Leonardo da Vinci drawing worth some $30 million, no one suggested that since the drawing was now '''[[damaged]]''', it should be discarded.''
Ga misali, a Hukumar Hotuna na Ƙasar London, a Ingila, lokacin da wani mutum da ƙaramar bindiga ya '''[[lalata]]''' zanen Leonardo da Vinci zanen da ya kai dalla miliyan 30, babu wanda ya ba da shawarar cewa tun da '''[[zanen]]''' yanzu ba shi da kyau a jefar da shi. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''18 Can you think of Bible examples of individuals whose relationship with God was '''[[damaged]]''' by “the love of money” or the love of nonessential things that money can buy?''
18 Za ka iya tuna misalan Littafi Mai Tsarki game da wasu mutane da “son kuɗi” ya '''[[lalata]]''' dangantakarsu da Allah ko kuma son sayan abubuwan da ba sa bukata? [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''It is similar to the price paid to cover the '''[[damages]]''' caused by an injury.''
Ta yi daidai da diyyar da ake biya domin '''[[naƙasa]]''' da aka yi wa wani. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Because we are '''[[damaged]]''' by sin and imperfection, we may tend to think of ourselves as being a bit like an incomplete volume or a '''[[damaged]]''' shell.''
Domin '''[[zunubinmu]]''' da ajizancinmu, muna iya ganin cewa mu ba cikakku ba ne kamar littafin da wasu shafuffuka suka ɓace ko kuma kamar ƙwan da ya '''[[fashe]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''For one who knows Jehovah, of course, the greatest consequence of all would be a '''[[damaged]]''' relationship with Jehovah.''
Ga wanda ya san Jehovah kuma, sakamako mafi muni shi ne '''[[ɓata]]''' dangantakarsa da Jehovah. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''The stigma thereafter attached to his reputation could shatter his self-respect and '''[[damage]]''' his relationship with others.''
Irin wannan abin kunya yana iya ɓata sunansa da '''[[dangantakarsa]]''' da mutane. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''What will Jehovah do about all the '''[[damage]]''' that Satan has caused?''
Wane mataki ne Jehobah zai ɗauka don ya '''[[kawar]]''' da dukan '''[[matsalolin]]''' da Shaiɗan ya jawo? [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''A NEWLY paved road appears solid, impervious to '''[[damage]]'''.''
SABUWAR hanya takan bayyana kamar ba za ta taɓa lalacewa ba. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Jehovah will use Jesus to undo all the '''[[damage]]''' that Satan has done.''
Jehobah zai yi amfani da Yesu don ya '''[[gyara]]''' dukan abubuwan da Shaiɗan ya ɓata. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''And even the most honest ruler does not have the power to repair all the '''[[damage]]''' that bad people do.''
Har shugaba mafi kirki bai da iko ya gyara dukan '''[[abubuwan]]''' da miyagu suka '''[[ɓata]]'''. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''19 Do not allow the mistakes of others to '''[[damage]]''' your relationship with Jehovah.''
19 Kada ka bari kurakuren wasu ya '''[[ɓata]]''' dangantakarka da Jehobah. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Another charge stated that by not accepting blood transfusions, Jehovah’s Witnesses '''[[damage]]''' the health of believers.''
Wani zargin da aka yi wa Shaidun Jehobah shi ne cewa suna sa lafiyar ’yan’uwansu cikin '''[[haɗari]]''' domin ba sa amince da ƙarin jini. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Nobody is injured, but there is '''[[damage]]''' to both vehicles.''
Babu wanda ya ji rauni, amma motocin biyu sun lalace. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''Couples who have an unbalanced view of money might suffer stress, conflict, and emotional —even spiritual— '''[[damage]]'''.''
Ma’auratan da ba su da ra’ayin da ya dace game da kuɗi a yawancin lokaci suna samun alhini, rigima, matsalar motsin rai su kuma '''[[ɓata]]''' dangantakarsu da Jehobah. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''However, this could '''[[damage]]''' someone’s reputation or cause him to stumble spiritually''
Kuma hakan zai iya '''[[ɓata]]''' sunan mutum ko ya sa shi ya ɓata dangantakarsa da Jehobah [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''And the '''[[damage]]''' caused by Adam’s sin went further.''
'''[[Ɓarnar]]''' da zunubin Adamu ya jawo bai tsaya a nan ba kawai. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''* In other words, Jehovah provided a suitable means to cover over sin inherited from Adam and wipe out the '''[[damage]]''' that resulted so that those who qualify for that gift could be liberated from the condemnation of sin and death. —Romans 8:21.''
* A wasu kalmomi, Jehovah ya yi tanadi da ya dace don ya rufe zunubi da aka gada daga Adamu kuma ya kawar da sakamakon da ya biyo baya don a ’yantar da waɗanda suka cancanci wannan kyautar daga zunubi da mutuwa.—Romawa 8:21. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''If we are sincere, our apology will include an admission of any wrong, a seeking of forgiveness, and an effort to undo '''[[damage]]''' to the extent possible.''
Idan da gaske muke, ba da haƙuri zai haɗa da yarda da laifinmu, neman gafara, da kuma ƙoƙarin mu gyara abin da muka '''[[ɓata]]''' yadda zai yiwu. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

##''18 God’s Kingdom rule will undo all the '''[[damage]]''' done to the human family for the past thousands of years.''
18 Mulkin Allah zai kawar da dukan '''[[lahani]]''' da aka yi wa iyalin bil Adam na dubban shekaru da suka shige. [https://glosbe.com/en/ha/damage?page=1&tmmode=MUST&stem=false#translationExamples]

Retrieved September 1, 2020, 11:29 pm via glosbe (pid: 19907)
Retrieved September 2, 2020, 12:46 pm via glosbe (pid: 15152)