No edit summary |
No edit summary |
||
(25 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
{{also|voa60|:Category:Hausa_Radio}} | |||
[[Category:TODO]] | [[Category:TODO]] | ||
[[Category:Projects]] | [[Category:Projects]] | ||
[[Category:Audio]] | [[Category:Audio]] | ||
[[Category:Hausa Radio]] | [[Category:Hausa Radio]] | ||
[[Category:Pars_Today_(Iran_Hausa_Radio)]] | |||
== Kanun Labarai: [http://hausaradio.net/ HausaRadio.net]'s News Headlines Project using [https://anchor.fm/hausaradio Anchor], Otter.ai, [https://29a.ch/timestretch/ etc.] == | == Kanun Labarai: [http://hausaradio.net/ HausaRadio.net]'s News Headlines Project using [https://anchor.fm/hausaradio Anchor], Otter.ai, [https://29a.ch/timestretch/ etc.] == | ||
{| class="wikitable" | {| class="wikitable" | ||
! # | ! # | ||
Line 297: | Line 298: | ||
# Iran: Har kunar bak'in wake ya yi sanadiyyar rasuwar jami'an tsaron Iran ashirin (20). | # Iran: Har kunar bak'in wake ya yi sanadiyyar rasuwar jami'an tsaron Iran ashirin (20). | ||
# Nigeria: 'Yan bindiga sun afkawa jerin gwanon motoci na gwamnan jihar Borno. | # Nigeria: 'Yan bindiga sun afkawa jerin gwanon motoci na gwamnan jihar Borno. | ||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/DW_Hausa_Shirin_Yamma_.28Wed_Feb_13th_2019.29_.5B60.5D] | |||
|- | |||
| 25 | |||
| | |||
===VOA Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [https://www.voahausa.com/a/4766036.html]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/9995413-44100-2-76e43c59325ca.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba. | |||
# USA, Iran: Amurka tana tuhumar wata tsohuwar jami'ar sojan samanta wadda ta canja sheƙa zuwa ɓangaren Iran da yin mata leƙan asiri. | |||
# USA: Shugaban Amurka Donald Trump ya ce har yanzu bai tsaida shawarar rattaba hannu ko a'a kan ƙudurin bai ɗaya da jam'iyyu suka cimma ba wanda ya tanadi kuɗin gina katanga. | |||
# USA, Yemen: Majalisar wakilan Amurka mai rinjayin 'yan Democrats, ta kaɗa kuri'ar rage tallafin soji da Amurka ke baiwa gamayyar sojojin da Saudiya ke jagoranta a yaƙin Yemen. | |||
# Nigeria Elections 2019: Manyan 'yan takarar shugabancin Najeriya, sun sake jaddada yarjejeniyar zaman lafiya da aka ƙulla. | |||
# Nigeria: Gwamnar jihar Borno, Kashim Shettima, ya tsallake rijiya da baya a ƙauyen Lugumanu*. | |||
#: '' "Mu mun ɗauka sojoji ne, ashe ba sojoji ba ne. Suna da kayan sarki kuma dukansu sun more..." | |||
# Ba shirin Domin Iyali. | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/VOA_Hausa_Shirin_Safe_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B62.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/Episode-19-e374b2] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1095987400533336064] | |||
|- | |||
| 25 | |||
| | |||
===VOA Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [https://www.voahausa.com/a/4766068.html]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/9996827-44100-2-ead528de578cd.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Muhammad Hafiz Baballe, Ibrahim Ka-Almasih Garba. | |||
# Nigeria: Ministan tsaron Najeriya, Janar [https://en.wikipedia.org/wiki/Mansur_Dan_Ali Mansur Dan Ali] mai ritaya, ya ƙaryata jita-jita da ake yi na cewa jami'an ƙasar basu da kayan aiki. | |||
#: '' "Ko ƙasar America, ko ƙasar Ingila (England), ko ƙasar Russia, ba za su ce suna da isasshun kaya da suka ishe su ba. | |||
# Muƙaddashin shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Najeriya, wato EFCC, [https://en.wikipedia.org/wiki/Ibrahim_Magu Ibrahim Mago], ya ce za su gurfanar da masu siyan da ƙuri'a da masu tada fitina lokacin zaɓr a gaban kotu. | |||
# Ba shirin Nakasa. | |||
# Ghana newspaper headlines <> sharhin jaridun Ghana. | |||
# Saƙonnin masu sauraro na kan na'ura. | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/VOA_Hausa_Shirin_Hantsi_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B66.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/VOA-Hausa-Shirin-Hantsi-Thu-Feb-14th-2019-e374p4] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096013873021370368] | |||
|- | |||
| 26 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Safe (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3csxjwj]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10000110-44100-2-df01739eec1d5.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi | |||
# Nigeria: A Najeriya, an kai wa waɗansu tagwayen hare-hare kan ayarin gwamnan jihar Borno a lokacin yaƙin neman zaɓe a garin [https://en.wikipedia.org/wiki/Gamboru Gamboru]. | |||
# Nigeria Elections 2019: Jam'iyar PDP ta zargi gwamnatin APC da yi mata kwitingila na hana ta yin filin yin taro a Abuja: '' "Gashi bayan mun yi gangamin mutane, daga ko'ina sun taho, har da masu hawan jakuna da dawakai. Da muka je, muka tarar an sa kwaɗo, an hana."'' Sai dai kuma, ana ta ɓangaren, APC ta musanta wannan zargin: '' "Na farko dai, fili na gwamnati ne kuma na tabbata akwai ƙa'idoji wadda ake bi. Maganar cewa wai yau an hana su taro domin wani abu... tsoron faɗuwa ne, shi ya sa suke neman duk ta hanyar da za'a bi a tayar da hankali." '' | |||
# Sudan: BBC ta bankaɗo wani wuri da ake tsare masu zanga-zangar ƙin jinin gwamnati tare da azabtar da su a ƙasar Sudan. | |||
# Taƙaitaccen labarin wasanni. | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Safe_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B70.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Safe-Thu-Feb-14th-2019-e375fk] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096051854834835458] | |||
|- | |||
| 27 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Hantsi (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w172wdg31rp9fbk]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10002227-44100-2-c6fc9507693b6.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Badriya Tijjani Kalarawi | |||
# Liberia: In gano gawar mutane biyar amma a mahaƙar ma'adinai ta gwal wadda ta rifta a arewacin Liberia a makon da ya wuce. | |||
# USA, Yemen: 'Yan majalisar Amurka sun gabatar da uzurin da zai janyowa dakarun ƙasar su janye daga Yemen. | |||
# Nigeria Elections 2019: Yayin da ya rage kwanaki biyu a gudanar da zaɓe a Najeriya, masu larura ta musamman na ƙorafi kan jami'an tsaro a rumfunan zaɓe. | |||
#: '' "Dubu biyu da sha biyar (2015), na je zan jefa ƙuri'a na, aka ce min ni in bi layi domin ban fi kowa ba. A bisa ga kundin tsarin dokoki na hukumar zaɓe. Mu akwai kulawa ta musamman. Idan muka zo, ba za mu bi layi ba. | |||
# Sports: Real Madrid ta doke Ajax (Ayax) da ci biyu da ɗaya (2-1). Wasan farko, zagaye na biyu a gasar cin kofin zakarin Turai. Sai kuma ana fara yabawa mai horasda Madrid ɗin. | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Hantsi_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B74.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Hantsi-Thu-Feb-14th-2019-e375re] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096063142495469568] | |||
|- | |||
| 28 | |||
| | |||
===BBC Hausa Shirin Rana (Thu Feb 14th 2019) [https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/w3csxjmm]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10003531-44100-2-87c32b6991816.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Sulaiman Ibrahim Katsina | |||
# Nigeria Elections 2019: | |||
## A yau ne a Najeriya aka shirya soma rarraba kayan aiki don zaɓen shugaban ƙasa da ke tafe ranar Asabar. | |||
## Suma masu sa ido, sun buɗe sansaninsu a yau. | |||
## Wani kuma, wanda da alama ya fi kowa niyar zaɓen, tun jiya ya isa rumfar zaɓen. Inda yake shirin yin kwanaki uku yana jira kafin a soma kaɗa ƙuri'a. | |||
##: '' "Tun jiya, ƙarfe goma sha ɗaya da rabi (10:30) na bar gida na. Na tattara kayana, na zo na zauna. Zan yi alƙawari kwana uku. | |||
# EU: Tarayar Turai ta kammala wani tsari na wata doka, wadda ta shafi haƙƙin mallaka a intanet. Sai dai, akwai masu ƙorafi akan haka. Za mu ji ko su wanene. | |||
# Labarin wasanni (sports). | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/BBC_Hausa_Shirin_Rana_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B78.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/BBC-Hausa-Shirin-Rana-Thu-Feb-14th-2019-e3762j] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096070269683286016] | |||
|- | |||
| 29 | |||
| | |||
===ParsToday Hausa 1 (Thu Feb 14th 2019) [http://aod.parstoday.com:82/archive/mp3/20190214/20190214-Hausa-1.mp3]=== | |||
<html><audio controls loop id="arabicAudio"><source src="https://d3ctxlq1ktw2nl.cloudfront.net/staging/2019-1-14/10023815-44100-2-c33b2a4773a6e.m4a" type="audio/mpeg"></audio></br></html> | |||
# Hosts: Abdullahi Salihu* | |||
# Nigeria Elections 2019: Wasu daga cikin jami'an gwamnatin APC a Najeriya sun nuna ɓacin ransu matuƙa dangane da yadda ƙungiyoyi na dattijan arewa da ma wasu daga ɓangaren kudancin ƙasar suka nuna goyan bayansu ga ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyar adawa ta PDP, wato Alhaji Atiku Abubakar. | |||
# Ethiopia: Za mu duba yadda masana suke kallon kawo ƙarshen taron shugabannin ƙasashen Afrika, wanda aka gudanar a birnin Adis Ababa na ƙasar Habasha, da kuma abubuwan da taron ya cimmawa game da yiyuwar aiwatar da su a aikace. | |||
# France: Za mu duba batun matakan da sojojin gwamnatin ƙasar France suka ɗauka na kare wanda ya juya mulki da suka ce an yi yunƙurin aiwatarwa a ƙasar Cadi. | |||
# Iran, Lebanon: Za a ji sharhin [ unintelligible: bayan labaran? ] wadanda suka yi magana akan ziyarar wadansu harkokin wajen Iran a ƙasar Lebanon. | |||
# Shirin Ko Kun San, Kaza a kan dame, shirin labaran wasannin mako. | |||
# Venezuela: Shugaban ƙasar Venezuela ya ce ƙasar za ta zamai wa Amurka Vietnam matuƙar ta kai mata hari. | |||
# Bahrain: An cika shekaru takwas da fara yunƙurin al'umma a ƙasar Bahrain. | |||
# China: ƙungiyar kare hakkin bil Adama (human rights) na ƙasashen duniya sun zargi ƙasar China da take hakkokin musulmi. | |||
[http://hausadictionary.com/Talk:hausaradio/ParsToday_Hausa_1_.28Thu_Feb_14th_2019.29_.5B82.5D] | |||
[https://anchor.fm/hausaradio/episodes/ParsToday-Hausa-1-Thu-Feb-14th-2019-e37a20] | |||
[https://twitter.com/HausaRadio/status/1096186755085189121] | |||
|- | |||
| 30 | |||
| | |||
===http://hausadictionary.com/HausaRadio:DW_2019-03-01=== | |||
|} | |} |