More actions
Created page with "Then the disciple James read a passage of '''Scripture''' that helped all in attendance to discern Jehovah’s will in the matter. —Acts 15:4-17. Sai almajiri Yaƙub ya kar..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Sai almajiri Yaƙub ya karanta aya ta '''Nassi''' da ta taimaki dukan waɗanda suka halarta su fahimci nufin Jehovah a batun.—Ayukan Manzanni 15:4-17. | Sai almajiri Yaƙub ya karanta aya ta '''Nassi''' da ta taimaki dukan waɗanda suka halarta su fahimci nufin Jehovah a batun.—Ayukan Manzanni 15:4-17. | ||

Instead of simply presenting the latest issue of The Watchtower, the brother decided to read a '''scripture''' found in that issue. | Instead of simply presenting the latest issue of The Watchtower, the brother decided to read a '''scripture''' found in that issue. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Amma maimakon ya ba shi mujallun kawai, sai ya karanta wani '''nassin''' da ke cikin Hasumiyar Tsaron da ya kawo masa. | Amma maimakon ya ba shi mujallun kawai, sai ya karanta wani '''nassin''' da ke cikin Hasumiyar Tsaron da ya kawo masa. | ||

Many of the lyrics of our songs are tied to passages of '''Scripture''', so learning the words of at least some of the songs can be an excellent way to sound down the truth into our hearts. | Many of the lyrics of our songs are tied to passages of '''Scripture''', so learning the words of at least some of the songs can be an excellent way to sound down the truth into our hearts. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Kalmomin waƙoƙinmu da yawa suna da '''jigon Nassi''', saboda hakan koyon kalmomin wasu cikin waƙoƙin zai iya kasance hanya mai kyau na sa gaskiya ta kasance a zukatan mutane. | Kalmomin waƙoƙinmu da yawa suna da '''jigon Nassi''', saboda hakan koyon kalmomin wasu cikin waƙoƙin zai iya kasance hanya mai kyau na sa gaskiya ta kasance a zukatan mutane. | ||

Just read the Gospel accounts, and note how often Jesus said “it is written” or in other ways referred to specific passages of '''Scripture'''. | Just read the Gospel accounts, and note how often Jesus said “it is written” or in other ways referred to specific passages of '''Scripture'''. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Ka karanta labaran Lingila, kuma ka lura ko sau nawa ne Yesu ya ce “an rubuta” ko kuma ya ambaci wasu wurare cikin '''Nassi'''. | Ka karanta labaran Lingila, kuma ka lura ko sau nawa ne Yesu ya ce “an rubuta” ko kuma ya ambaci wasu wurare cikin '''Nassi'''. | ||

11 On this subject, perhaps no passage of '''Scripture''' is quoted more often than Deuteronomy 6:5-7. | 11 On this subject, perhaps no passage of '''Scripture''' is quoted more often than Deuteronomy 6:5-7. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na '''Nassosi''' da ake '''amfani''' da su sau da yawa a kan wannan batu. | 11 Maimaitawar Shari’a 6:5-7 ne ayoyi na '''Nassosi''' da ake '''amfani''' da su sau da yawa a kan wannan batu. | ||

Unless otherwise indicated, '''Scripture''' quotations are from the modern-language New World Translation of the Holy Scriptures —With References. | Unless otherwise indicated, '''Scripture''' quotations are from the modern-language New World Translation of the Holy Scriptures —With References. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Sai ko an ba da alama, an ɗauko dukan '''Nassosi''' daga Littafi Mai Tsarki ne kuma an yi amfani da haruffan zamani. | Sai ko an ba da alama, an ɗauko dukan '''Nassosi''' daga Littafi Mai Tsarki ne kuma an yi amfani da haruffan zamani. | ||

'''Scripture''': [Listed on page 2 of the tract] | '''Scripture''': [Listed on page 2 of the tract] | ||
Line 39: | Line 39: | ||
'''Nassi''': [Waɗanda ke shafi na 2 na warƙar] | '''Nassi''': [Waɗanda ke shafi na 2 na warƙar] | ||

Also, since “all '''Scripture''' is inspired of God and beneficial,” our study should include “every utterance coming forth through Jehovah’s mouth.” | Also, since “all '''Scripture''' is inspired of God and beneficial,” our study should include “every utterance coming forth through Jehovah’s mouth.” | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Tun da “kowane '''nassi''' hurarre daga wurin Allah mai-amfani” ne, ya kamata nazarin da muke yi ya ƙunshi “kowace magana da ke fitowa daga bakin Allah.” | Tun da “kowane '''nassi''' hurarre daga wurin Allah mai-amfani” ne, ya kamata nazarin da muke yi ya ƙunshi “kowace magana da ke fitowa daga bakin Allah.” | ||

So perhaps you can show them the '''scripture''' in the Bible at Psalm 83:18. | So perhaps you can show them the '''scripture''' in the Bible at Psalm 83:18. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Wataƙila ka nuna '''nassi''' da ke cikin Littafi Mai Tsarki a Zabura 83:18. | Wataƙila ka nuna '''nassi''' da ke cikin Littafi Mai Tsarki a Zabura 83:18. | ||

1:19) If a '''scripture''' is read, follow along in your Bible. | 1:19) If a '''scripture''' is read, follow along in your Bible. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
1:19) Idan ya karanta '''nassi''', ka bi da naka Littafi Mai Tsarki. | 1:19) Idan ya karanta '''nassi''', ka bi da naka Littafi Mai Tsarki. | ||

Initial Call: (2 min. or less) wp16.3 16 —Read a '''scripture''' from a mobile device. | Initial Call: (2 min. or less) wp16.3 16 —Read a '''scripture''' from a mobile device. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) wp16.3 shafi na 16. | Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) wp16.3 shafi na 16. | ||

Unless otherwise indicated, '''Scripture''' quotations are from the modern-language New World Translation of the Holy Scriptures —With References. | Unless otherwise indicated, '''Scripture''' quotations are from the modern-language New World Translation of the Holy Scriptures —With References. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Sai dai ko an ba da alama, an ɗauko dukan '''Nassosin''' da aka yi amfani da su ne daga Littafi Mai Tsarki. | Sai dai ko an ba da alama, an ɗauko dukan '''Nassosin''' da aka yi amfani da su ne daga Littafi Mai Tsarki. | ||

The yeartext for 2013 is drawn from what '''scripture''', and how do you feel that those words will help you? | The yeartext for 2013 is drawn from what '''scripture''', and how do you feel that those words will help you? | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Daga wace '''aya''' ce aka samo jigo na 2013, kuma yaya kake ganin zai taimake ka? | Daga wace '''aya''' ce aka samo jigo na 2013, kuma yaya kake ganin zai taimake ka? | ||

Third Return Visit: (3 min. or less) Choose your own '''scripture''' and linking question. | Third Return Visit: (3 min. or less) Choose your own '''scripture''' and linking question. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi '''nassin''' da za ka yi '''amfani''' da shi kuma ka yi tambaya don ziyara ta gaba. | Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi '''nassin''' da za ka yi '''amfani''' da shi kuma ka yi tambaya don ziyara ta gaba. | ||

“All '''Scripture''' is inspired of God.” —2 Timothy 3:16 | “All '''Scripture''' is inspired of God.” —2 Timothy 3:16 | ||
Line 87: | Line 87: | ||
“Kowane '''nassi''' hurarre daga wurin Allah” ne. —2 Timotawus 3:16 | “Kowane '''nassi''' hurarre daga wurin Allah” ne. —2 Timotawus 3:16 | ||

“The '''scripture''' 2 Corinthians 2:17 always encourages me. | “The '''scripture''' 2 Corinthians 2:17 always encourages me. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
“'''Nassi''' na 2 Korinthiyawa 2:17 kuma tana ƙarfafa ni. | “'''Nassi''' na 2 Korinthiyawa 2:17 kuma tana ƙarfafa ni. | ||

Worship at the Synagogue The worship program at the synagogue included praise, prayer, the reading of '''Scripture''', as well as teaching and preaching. | Worship at the Synagogue The worship program at the synagogue included praise, prayer, the reading of '''Scripture''', as well as teaching and preaching. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Bauta a Cikin Majami’ar Tsarin ayyuka na bauta a majami’ar ya ƙunshi yin waƙoƙin yabo, addu’a, karanta '''Nassosi''', tare da koyarwa da kuma yin wa’azi. | Bauta a Cikin Majami’ar Tsarin ayyuka na bauta a majami’ar ya ƙunshi yin waƙoƙin yabo, addu’a, karanta '''Nassosi''', tare da koyarwa da kuma yin wa’azi. | ||

19 Finally, consider the context of our theme '''scripture''': “Wives be in subjection to [your] husbands.” | 19 Finally, consider the context of our theme '''scripture''': “Wives be in subjection to [your] husbands.” | ||
Line 105: | Line 105: | ||
19 A ƙarshe, ka yi la’akari da '''nassi''' na jigonmu: “Matan aure, ku yi biyayya ga mazanku.” | 19 A ƙarshe, ka yi la’akari da '''nassi''' na jigonmu: “Matan aure, ku yi biyayya ga mazanku.” | ||

I then understood the '''scripture''' that says: ‘God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.’ —Acts 10:34-35. | I then understood the '''scripture''' that says: ‘God is not partial, but in every nation the man that fears him and works righteousness is acceptable to him.’ —Acts 10:34-35. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
A lokacin ne na fahimci '''nassin''' nan da ya ce: ‘Allah ba mai tara ba ne, amma a cikin kowace al’umma wanda yake tsoron sa, yana aika adalci kuma, abin karɓe ne a gare shi.’—Ayyukan Manzanni 10:34-35. | A lokacin ne na fahimci '''nassin''' nan da ya ce: ‘Allah ba mai tara ba ne, amma a cikin kowace al’umma wanda yake tsoron sa, yana aika adalci kuma, abin karɓe ne a gare shi.’—Ayyukan Manzanni 10:34-35. | ||

What a cited '''scripture''' teaches | What a cited '''scripture''' teaches | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Ka yi kalami a kan '''nassin''' da ke sakin '''layin''' | Ka yi kalami a kan '''nassin''' da ke sakin '''layin''' | ||

(Psalm 104:5) That '''scripture''' and others assure us that God will neither destroy the earth nor allow it to be destroyed —ever! —Ecclesiastes 1:4; Isaiah 45:18. | (Psalm 104:5) That '''scripture''' and others assure us that God will neither destroy the earth nor allow it to be destroyed —ever! —Ecclesiastes 1:4; Isaiah 45:18. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
(Zabura 104:5) Wannan '''ayar''' da kuma wasu '''ayoyi cikin Littafi''' Mai Tsarki sun tabbatar mana cewa Allah ba zai halaka doron ƙasa ba kuma ba zai taɓa ƙyale a halaka ta ba!—Mai-Wa’azi 1:4; Ishaya 45:18. | (Zabura 104:5) Wannan '''ayar''' da kuma wasu '''ayoyi cikin Littafi''' Mai Tsarki sun tabbatar mana cewa Allah ba zai halaka doron ƙasa ba kuma ba zai taɓa ƙyale a halaka ta ba!—Mai-Wa’azi 1:4; Ishaya 45:18. | ||

Third Return Visit: (3 min. or less) Choose your own '''scripture''', and offer a study publication. | Third Return Visit: (3 min. or less) Choose your own '''scripture''', and offer a study publication. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi '''nassin''' da za ka yi amfani da shi, bayan haka, ka ba shi ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su. | Komawa Ziyara ta Uku: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka zaɓi '''nassin''' da za ka yi amfani da shi, bayan haka, ka ba shi ɗaya daga cikin littattafan da muke nazari da su. | ||

Show the article on the back of the February 1 Watchtower, and consider the first paragraph and the cited '''scripture'''. | Show the article on the back of the February 1 Watchtower, and consider the first paragraph and the cited '''scripture'''. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Ka karanta sa’an nan ka tattauna sakin layi na 2 da 3 na talifin da ke shafi na 12 tare da mutumin. | Ka karanta sa’an nan ka tattauna sakin layi na 2 da 3 na talifin da ke shafi na 12 tare da mutumin. | ||

As you discuss the '''scripture''', keep your Bible open. | As you discuss the '''scripture''', keep your Bible open. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Ka bar Littafi Mai '''Tsarkinka''' a buɗe yayin da kake bayyana '''nassin'''. | Ka bar Littafi Mai '''Tsarkinka''' a buɗe yayin da kake bayyana '''nassin'''. | ||

After reading a '''scripture''', highlight the words that relate directly to your main point. | After reading a '''scripture''', highlight the words that relate directly to your main point. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Bayan ka karanta '''nassi''', ka ambata kalmomin da suka shafi abin da kuke tattaunawa. | Bayan ka karanta '''nassi''', ka ambata kalmomin da suka shafi abin da kuke tattaunawa. | ||