More actions
Created page with "During that war, God’s people declared that according to the prophecy in Revelation, the '''image''' of the wild beast would ascend again. A lokacin wannan yaƙin, mutanen..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
A lokacin wannan yaƙin, mutanen Allah sun bayyana cewa ƙungiyar za ta sake tasowa kamar yadda littafin Ru’ya ta Yohanna ya annabta. | A lokacin wannan yaƙin, mutanen Allah sun bayyana cewa ƙungiyar za ta sake tasowa kamar yadda littafin Ru’ya ta Yohanna ya annabta. | ||

Three young men who refuse to worship a towering '''image''' are thrown into a superheated furnace, yet they survive unsinged. | Three young men who refuse to worship a towering '''image''' are thrown into a superheated furnace, yet they survive unsinged. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
An jefa samari uku da suka ƙi bauta wa wani '''gunki''' mai tsawo a tanderu mai ƙuna, duk da haka sun tsira babu wani taɓo. | An jefa samari uku da suka ƙi bauta wa wani '''gunki''' mai tsawo a tanderu mai ƙuna, duk da haka sun tsira babu wani taɓo. | ||

Why does the Bible say that Jesus is “the '''image''' of the invisible God”? | Why does the Bible say that Jesus is “the '''image''' of the invisible God”? | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Me ya sa Littafi Mai Tsarki ya ce Yesu “'''surar''' Allah marar ganuwa” ne? | Me ya sa Littafi Mai Tsarki ya ce Yesu “'''surar''' Allah marar ganuwa” ne? | ||

32:1, 4) Then they held what they called “a festival to Jehovah” and bowed down and sacrificed to their man-made '''image'''. | 32:1, 4) Then they held what they called “a festival to Jehovah” and bowed down and sacrificed to their man-made '''image'''. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
32:1, 4) Suka soma bauta wa gunkin, suna miƙa masa hadaya, amma kuma wai Jehobah ne suke bauta wa. | 32:1, 4) Suka soma bauta wa gunkin, suna miƙa masa hadaya, amma kuma wai Jehobah ne suke bauta wa. | ||

Now, when you hear the music, fall down and worship the '''image''' I have made. | Now, when you hear the music, fall down and worship the '''image''' I have made. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Idan kuka ji kiɗa, ku durƙusa ku bauta wa '''gunkin''' da na yi. | Idan kuka ji kiɗa, ku durƙusa ku bauta wa '''gunkin''' da na yi. | ||

5 Adam was made “in God’s '''image'''.” | 5 Adam was made “in God’s '''image'''.” | ||
Line 33: | Line 33: | ||
5 An halicci Adamu cikin “'''surar''' Allah.” | 5 An halicci Adamu cikin “'''surar''' Allah.” | ||

These two articles will examine the prophecies of the immense '''image''' in Daniel chapter 2 and the wild beast and its '''image''' in Revelation chapters 13 and 17. | These two articles will examine the prophecies of the immense '''image''' in Daniel chapter 2 and the wild beast and its '''image''' in Revelation chapters 13 and 17. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Waɗannan talifofi biyu za su tattauna annabce-annabcen da ke littafin Daniyel sura ta 2 game da babbar '''sifa''' da dabba da kuma gunkinta da ke littafin Ru’ya ta Yohanna sura ta 13 da 17. | Waɗannan talifofi biyu za su tattauna annabce-annabcen da ke littafin Daniyel sura ta 2 game da babbar '''sifa''' da dabba da kuma gunkinta da ke littafin Ru’ya ta Yohanna sura ta 13 da 17. | ||

The '''image''' of gold that this Babylonian king set up on the plain of Dura may have been dedicated to Marduk. | The '''image''' of gold that this Babylonian king set up on the plain of Dura may have been dedicated to Marduk. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Mai-yiwuwa ne an keɓe '''siffar''' zinariya da wannan sarkin Babila ya kafa a filin Dura, ga Marduk. | Mai-yiwuwa ne an keɓe '''siffar''' zinariya da wannan sarkin Babila ya kafa a filin Dura, ga Marduk. | ||

According to Daniel chapter 2, the dream involved an immense '''image''' with a head of gold, breasts and arms of silver, belly and thighs of copper, legs of iron, and feet of iron mixed with clay. | According to Daniel chapter 2, the dream involved an immense '''image''' with a head of gold, breasts and arms of silver, belly and thighs of copper, legs of iron, and feet of iron mixed with clay. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
Daidai da abin da Daniel sura 2 ta ce, mafarkin ya ƙunshi babban '''siffa''' mai kan zinariya, ƙirji da damutsa na azurfa, ciki da kuma cinyoyi na jan ƙarfe, ƙafafu na ƙarfe, da kuma sawaye na ƙarfe haɗe da tabo. | Daidai da abin da Daniel sura 2 ta ce, mafarkin ya ƙunshi babban '''siffa''' mai kan zinariya, ƙirji da damutsa na azurfa, ciki da kuma cinyoyi na jan ƙarfe, ƙafafu na ƙarfe, da kuma sawaye na ƙarfe haɗe da tabo. | ||

At the time of creation, Jehovah spoke these words, evidently to his Son: “Let us make man in our '''image''', according to our likeness.” | At the time of creation, Jehovah spoke these words, evidently to his Son: “Let us make man in our '''image''', according to our likeness.” | ||
Line 57: | Line 57: | ||
A lokacin halitta, Jehovah ya yi wannan maganar, a bayyane, ga Ɗansa ne: “Bari mu yi mutum a cikin '''surarmu''', bisa ga kamaninmu.” | A lokacin halitta, Jehovah ya yi wannan maganar, a bayyane, ga Ɗansa ne: “Bari mu yi mutum a cikin '''surarmu''', bisa ga kamaninmu.” | ||

3 Remember that man was created “in God’s '''image'''” and likeness. | 3 Remember that man was created “in God’s '''image'''” and likeness. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
3 Ka tuna cewa an halicci mutum cikin ‘'''surar'''’ Allah da kuma kamaninsa. | 3 Ka tuna cewa an halicci mutum cikin ‘'''surar'''’ Allah da kuma kamaninsa. | ||

This requires that you “strip off the old personality with its practices, and clothe [yourself] with the new personality, which through accurate knowledge is being made new according to the '''image''' of the One who created it.” —Colossians 3:9, 10. | This requires that you “strip off the old personality with its practices, and clothe [yourself] with the new personality, which through accurate knowledge is being made new according to the '''image''' of the One who created it.” —Colossians 3:9, 10. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Kana bukatar ka ‘tuɓe tsohon mutum tare da ayyukansa, ka yafa kuma sabon mutum, wanda a ke sabonta shi zuwa ilimi bisa ga '''surar mahaliccinsa'''.’—Kolossiyawa 3:9, 10. | Kana bukatar ka ‘tuɓe tsohon mutum tare da ayyukansa, ka yafa kuma sabon mutum, wanda a ke sabonta shi zuwa ilimi bisa ga '''surar mahaliccinsa'''.’—Kolossiyawa 3:9, 10. | ||

(See opening '''image'''.) (b) What accounted for Peter’s courage on that occasion? | (See opening '''image'''.) (b) What accounted for Peter’s courage on that occasion? | ||
Line 75: | Line 75: | ||
(Ka duba '''hoton''' da ke wannan shafin.) (b) Me ya sa Bitrus ya kasance da gaba gaɗi a lokacin? | (Ka duba '''hoton''' da ke wannan shafin.) (b) Me ya sa Bitrus ya kasance da gaba gaɗi a lokacin? | ||

(See opening '''image'''.) (b) What is it about Jehovah’s kingship that draws us to him? | (See opening '''image'''.) (b) What is it about Jehovah’s kingship that draws us to him? | ||
Line 81: | Line 81: | ||
(Ka duba '''hoton''' da ke wannan shafin.) (b) Me ya sa muke so Jehobah ya mulke mu? | (Ka duba '''hoton''' da ke wannan shafin.) (b) Me ya sa muke so Jehobah ya mulke mu? | ||

According to some scholars, the '''image''' expressed is that of erasing handwriting. | According to some scholars, the '''image''' expressed is that of erasing handwriting. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
In ji wasu manazarta, ma’anar furcin na goge rubutun hannu ne. | In ji wasu manazarta, ma’anar furcin na goge rubutun hannu ne. | ||

The Son of God also cooperated with his Father when Jehovah designed and created the huge variety of animal and plant life here on earth and when He prepared the Paradise that would be home to creatures made in Jehovah’s '''image''' and likeness. | The Son of God also cooperated with his Father when Jehovah designed and created the huge variety of animal and plant life here on earth and when He prepared the Paradise that would be home to creatures made in Jehovah’s '''image''' and likeness. | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Ɗan Allah ya haɗa hannu da Ubansa Jehobah sa’ad da ya tsara ya kuma halicci dabbobi da shuke-shuke iri-iri a nan duniya da kuma sa’ad da ya kafa Aljanna da za ta zama gidan ’yan adam da aka halicce su cikin '''surar''' Jehobah. | Ɗan Allah ya haɗa hannu da Ubansa Jehobah sa’ad da ya tsara ya kuma halicci dabbobi da shuke-shuke iri-iri a nan duniya da kuma sa’ad da ya kafa Aljanna da za ta zama gidan ’yan adam da aka halicce su cikin '''surar''' Jehobah. | ||

However, three Hebrews —Shadrach, Meshach, and Abednego— refused to bow to the '''image''', even on pain of death. —Daniel, chapter 3. | However, three Hebrews —Shadrach, Meshach, and Abednego— refused to bow to the '''image''', even on pain of death. —Daniel, chapter 3. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Amma, Ibraniyawa uku, Shadrach, Meshach, da Abednego, suka ƙi yin '''sujada''', har a bakin ransu.—Daniel, sura ta 3. | Amma, Ibraniyawa uku, Shadrach, Meshach, da Abednego, suka ƙi yin '''sujada''', har a bakin ransu.—Daniel, sura ta 3. | ||

At Armageddon that stone will strike the '''image''' and grind it to powder. | At Armageddon that stone will strike the '''image''' and grind it to powder. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
A Armageddon dutsen zai mangare '''siffar''' kuma ya niƙa ta ta zama gari. | A Armageddon dutsen zai mangare '''siffar''' kuma ya niƙa ta ta zama gari. | ||

In that year Roman armies, holding high their standards emblazoned with the '''image''' of the eagle, swooped down upon Jerusalem to inflict a terrible slaughter. | In that year Roman armies, holding high their standards emblazoned with the '''image''' of the eagle, swooped down upon Jerusalem to inflict a terrible slaughter. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
A wannan shekara sojojin Roma, suna riƙe da mizanansu ta yin biki da '''sifar''' gaggafa, suka sauƙo wa Urushalima suka halaka ta. | A wannan shekara sojojin Roma, suna riƙe da mizanansu ta yin biki da '''sifar''' gaggafa, suka sauƙo wa Urushalima suka halaka ta. | ||

One day he commanded that when music was played, everyone should bow down to the '''image'''. | One day he commanded that when music was played, everyone should bow down to the '''image'''. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Wata rana ya ba da doka cewa idan aka yi kiɗa, kowa ya yi sujjada ga '''gunkin'''. | Wata rana ya ba da doka cewa idan aka yi kiɗa, kowa ya yi sujjada ga '''gunkin'''. | ||

During that time, Jesus acquired such a thorough knowledge of Jehovah that he could be described as the very “'''image''' of the invisible God.” | During that time, Jesus acquired such a thorough knowledge of Jehovah that he could be described as the very “'''image''' of the invisible God.” | ||
Line 123: | Line 123: | ||
A wannan lokaci, Yesu ya zo ga sanin Jehobah sosai da aka kwatanta shi a matsayin “'''surar''' Allah marar-ganuwa.” | A wannan lokaci, Yesu ya zo ga sanin Jehobah sosai da aka kwatanta shi a matsayin “'''surar''' Allah marar-ganuwa.” | ||

8 To most people, the expression “the real life” conjures up an '''image''' of luxury and pleasure. | 8 To most people, the expression “the real life” conjures up an '''image''' of luxury and pleasure. | ||
Line 129: | Line 129: | ||
8 Ga yawancin mutane, furcin nan “hakikanin rai” yana nufin tara kayan '''alatu''' da kuma jin daɗi. | 8 Ga yawancin mutane, furcin nan “hakikanin rai” yana nufin tara kayan '''alatu''' da kuma jin daɗi. | ||

It may be that he, like other Pharaohs, worshipped his own '''image'''. | It may be that he, like other Pharaohs, worshipped his own '''image'''. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Wataƙila, kamar sauran Fir’auna, ya bauta wa '''siffarsa'''. | Wataƙila, kamar sauran Fir’auna, ya bauta wa '''siffarsa'''. | ||

To his Master Worker, his firstborn Son, Jehovah stated his specific purpose: “Let us make man in our '''image''', according to our likeness, and let them have in subjection the fish of the sea and the flying creatures of the heavens and the domestic animals and all the earth and every moving animal that is moving upon the earth.” | To his Master Worker, his firstborn Son, Jehovah stated his specific purpose: “Let us make man in our '''image''', according to our likeness, and let them have in subjection the fish of the sea and the flying creatures of the heavens and the domestic animals and all the earth and every moving animal that is moving upon the earth.” | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Jehobah ya gaya wa Gwani-Mai-Aikinsa wato, Yesu dalilin da ya sa ya halicci mutane. Ya ce: “Bari mu yi mutum a cikin '''surarmu''', bisa ga kamaninmu: su yi mulki kuma bisa kifaye na teku, da tsuntsaye na sama, da bisashe, da kuma bisa dukan duniya, da kowane abu mai-rarrafe wanda ke rarrafe a bisa ƙasa.” | Jehobah ya gaya wa Gwani-Mai-Aikinsa wato, Yesu dalilin da ya sa ya halicci mutane. Ya ce: “Bari mu yi mutum a cikin '''surarmu''', bisa ga kamaninmu: su yi mulki kuma bisa kifaye na teku, da tsuntsaye na sama, da bisashe, da kuma bisa dukan duniya, da kowane abu mai-rarrafe wanda ke rarrafe a bisa ƙasa.” | ||

17 Paul wrote to anointed Christians: “We with unveiled faces reflect like mirrors the glory of Jehovah [and] are transformed into the same '''image''' from glory to glory.” | 17 Paul wrote to anointed Christians: “We with unveiled faces reflect like mirrors the glory of Jehovah [and] are transformed into the same '''image''' from glory to glory.” | ||
Line 147: | Line 147: | ||
17 Bulus ya rubuta wa shafaffun Kiristoci: “Mu dukanmu kuma fuska ba lulluɓi muke nuna ɗaukakar Ubangiji kamar madubi, ana sauya mu mu ɗauki '''kamanninsa''' cikin ɗaukaka mai hauhawa.” | 17 Bulus ya rubuta wa shafaffun Kiristoci: “Mu dukanmu kuma fuska ba lulluɓi muke nuna ɗaukakar Ubangiji kamar madubi, ana sauya mu mu ɗauki '''kamanninsa''' cikin ɗaukaka mai hauhawa.” | ||

0 | 0 | ||