More actions
Created page with "We can use them to '''glorify''' him and to benefit others. Za mu iya amfani da waɗannan '''baiwa''' don mu '''girmama''' Jehobah kuma mu taimaka ma wasu. <span class="flex..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Za mu iya amfani da waɗannan '''baiwa''' don mu '''girmama''' Jehobah kuma mu taimaka ma wasu. | Za mu iya amfani da waɗannan '''baiwa''' don mu '''girmama''' Jehobah kuma mu taimaka ma wasu. | ||

(Revelation 4:11; 19:1) If we truly believe these things, let us '''glorify''' him with all our heart. | (Revelation 4:11; 19:1) If we truly believe these things, let us '''glorify''' him with all our heart. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
(Ru’ya ta Yohanna 4:11; 19:1) Idan mun gaskata waɗannan abubuwa, bari mu '''ɗaukaka''' shi da dukan zuciyarmu. | (Ru’ya ta Yohanna 4:11; 19:1) Idan mun gaskata waɗannan abubuwa, bari mu '''ɗaukaka''' shi da dukan zuciyarmu. | ||

(Colossians 4:5, 6) The apostle Peter wrote: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses '''glorify''' God in the day for his inspection.” —1 Peter 2:12. | (Colossians 4:5, 6) The apostle Peter wrote: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses '''glorify''' God in the day for his inspection.” —1 Peter 2:12. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
(Kolossiyawa 4:5, 6) Manzo Bitrus ya rubuta: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su '''ɗaukaka''' Allah cikin ranar ziyara.”—1 Bitrus 2:12. | (Kolossiyawa 4:5, 6) Manzo Bitrus ya rubuta: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su '''ɗaukaka''' Allah cikin ranar ziyara.”—1 Bitrus 2:12. | ||

Indeed, we must heed the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses '''glorify''' God in the day for his inspection.” | Indeed, we must heed the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses '''glorify''' God in the day for his inspection.” | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Hakika, dole ne mu yi biyayya da gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su '''ɗaukaka''' Allah cikin ranar ziyara.” | Hakika, dole ne mu yi biyayya da gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su '''ɗaukaka''' Allah cikin ranar ziyara.” | ||

(Revelation 16:16) He assures us that he will ‘'''glorify''' the very place of his feet,’ this earth on which we live. | (Revelation 16:16) He assures us that he will ‘'''glorify''' the very place of his feet,’ this earth on which we live. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
(Ru’ya ta Yohanna 16:16) Ya tabbatar mana cewa zai ‘'''daraja''' wurin takawar ƙafafuwansa,’ wannan duniya da muke zama ciki. | (Ru’ya ta Yohanna 16:16) Ya tabbatar mana cewa zai ‘'''daraja''' wurin takawar ƙafafuwansa,’ wannan duniya da muke zama ciki. | ||

<nowiki>*</nowiki> Clearly, false teachings, including predestination, do not '''glorify''' God. | <nowiki>*</nowiki> Clearly, false teachings, including predestination, do not '''glorify''' God. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
<nowiki>*</nowiki> A bayyane yake cewa koyarwar ƙarya har da na ƙaddara ba ta '''ɗaukaka''' Allah. | <nowiki>*</nowiki> A bayyane yake cewa koyarwar ƙarya har da na ƙaddara ba ta '''ɗaukaka''' Allah. | ||

God’s mercy should fill us with gratitude and move us to '''glorify''' him. | God’s mercy should fill us with gratitude and move us to '''glorify''' him. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Hakika, Allah ya nuna mana jin ƙai. Ya kamata mu riƙa yi masa godiya kuma mu '''ɗaukaka''' shi. | Hakika, Allah ya nuna mana jin ƙai. Ya kamata mu riƙa yi masa godiya kuma mu '''ɗaukaka''' shi. | ||

What do those who '''glorify''' God enjoy? | What do those who '''glorify''' God enjoy? | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Menene waɗanda suke '''ɗaukaka''' Allah suke morewa? | Menene waɗanda suke '''ɗaukaka''' Allah suke morewa? | ||

13 As ones walking in the truth, early Christians complied with the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses '''glorify''' God in the day for his inspection.” | 13 As ones walking in the truth, early Christians complied with the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses '''glorify''' God in the day for his inspection.” | ||
Line 51: | Line 51: | ||
13 Masu tafiya cikin gaskiya, Kiristoci na farko sun bi gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su '''ɗaukaka''' Allah cikin ranar ziyara.” | 13 Masu tafiya cikin gaskiya, Kiristoci na farko sun bi gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su '''ɗaukaka''' Allah cikin ranar ziyara.” | ||

Others use their money to '''glorify''' themselves. | Others use their money to '''glorify''' themselves. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Wasu kuma suna amfani da kuɗinsu su '''ɗaukaka''' kansu. | Wasu kuma suna amfani da kuɗinsu su '''ɗaukaka''' kansu. | ||

19 David also sang: “All your works will '''glorify''' you, O Jehovah, and your loyal ones will praise you. | 19 David also sang: “All your works will '''glorify''' you, O Jehovah, and your loyal ones will praise you. | ||
Line 63: | Line 63: | ||
19 Dauda ya daɗa cewa: ‘Dukan ayyukanka za '''su''' yi godiya gareka, ya Ubangiji; Tsarkakanka kuma za su albarkace ka. | 19 Dauda ya daɗa cewa: ‘Dukan ayyukanka za '''su''' yi godiya gareka, ya Ubangiji; Tsarkakanka kuma za su albarkace ka. | ||

“With one mouth '''glorify''' the God and Father of our Lord Jesus Christ.” —ROMANS 15:6. | “With one mouth '''glorify''' the God and Father of our Lord Jesus Christ.” —ROMANS 15:6. | ||
Line 69: | Line 69: | ||
“Ku '''ɗaukaka''' Allahn Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma Ubansa, . . . bakinku ɗaya.”—ROMAWA 15:6. | “Ku '''ɗaukaka''' Allahn Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma Ubansa, . . . bakinku ɗaya.”—ROMAWA 15:6. | ||

25:8; 33:24) Since we bear his name, others who observe our fine conduct and zeal may '''glorify''' him. | 25:8; 33:24) Since we bear his name, others who observe our fine conduct and zeal may '''glorify''' him. | ||
Line 75: | Line 75: | ||
25:8; 33:24) Tun da yake muna ɗauke da sunansa, waɗansu da suka ga halayenmu masu kyau da kuma ƙwazonmu suna iya '''ɗaukaka''' shi. | 25:8; 33:24) Tun da yake muna ɗauke da sunansa, waɗansu da suka ga halayenmu masu kyau da kuma ƙwazonmu suna iya '''ɗaukaka''' shi. | ||

(Matthew 28:19, 20) As they do so, they encounter many individuals, both young and old, who have the potential for becoming “desirable things” that will '''glorify''' Jehovah’s house. | (Matthew 28:19, 20) As they do so, they encounter many individuals, both young and old, who have the potential for becoming “desirable things” that will '''glorify''' Jehovah’s house. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
(Matta 28:19, 20) Yayin da suke yin haka, suna gamuwa da mutane da yawa, matasa da tsofaffi, waɗanda da alamar za su iya zama “muradi” waɗanda za su '''daraja''' gidan Jehovah. | (Matta 28:19, 20) Yayin da suke yin haka, suna gamuwa da mutane da yawa, matasa da tsofaffi, waɗanda da alamar za su iya zama “muradi” waɗanda za su '''daraja''' gidan Jehovah. | ||

What instructions did Jesus give as to how to '''glorify''' God, and how can we fulfill them? | What instructions did Jesus give as to how to '''glorify''' God, and how can we fulfill them? | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Waɗanne umurni Yesu ya ba da game da yadda za mu '''ɗaukaka''' Allah, ta yaya za mu yi su? | Waɗanne umurni Yesu ya ba da game da yadda za mu '''ɗaukaka''' Allah, ta yaya za mu yi su? | ||

The Earth and Its Creatures '''Glorify''' Jehovah | The Earth and Its Creatures '''Glorify''' Jehovah | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Duniya da Halittunta Suna '''Ɗaukaka''' Jehovah | Duniya da Halittunta Suna '''Ɗaukaka''' Jehovah | ||

Despite our sinful state, how can we '''glorify''' God? | Despite our sinful state, how can we '''glorify''' God? | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Me ya sa zai yiwu mu nuna ɗaukakar Jehobah ko da yake mu '''ajizai''' ne? | Me ya sa zai yiwu mu nuna ɗaukakar Jehobah ko da yake mu '''ajizai''' ne? | ||

Others '''glorify''' human institutions, materialistic philosophies, or their own desires. | Others '''glorify''' human institutions, materialistic philosophies, or their own desires. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Wasu suna '''ɗaukaka''' ƙungiyoyin mutane, abin duniya, ussan ilimi, ko burin kansu. | Wasu suna '''ɗaukaka''' ƙungiyoyin mutane, abin duniya, ussan ilimi, ko burin kansu. | ||

• In what ways do we '''glorify''' God? | • In what ways do we '''glorify''' God? | ||
Line 111: | Line 111: | ||
• A waɗanne hanyoyi ne muke '''ɗaukaka''' Allah? | • A waɗanne hanyoyi ne muke '''ɗaukaka''' Allah? | ||

For example, when choosing entertainment, we refuse to let our minds be sullied by programs that '''glorify''' immorality or violence. | For example, when choosing entertainment, we refuse to let our minds be sullied by programs that '''glorify''' immorality or violence. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Alal misali, sa’ad da muke zaɓan nishaɗi, ba za mu bar tsarin ayyuka na Talabijin da ke '''ɗaukaka''' lalata ko mugunta su ɓata zuciyarmu ba. | Alal misali, sa’ad da muke zaɓan nishaɗi, ba za mu bar tsarin ayyuka na Talabijin da ke '''ɗaukaka''' lalata ko mugunta su ɓata zuciyarmu ba. | ||

(John 14:1-17; 15:15) Before leaving the house, Jesus petitions his Father: “The hour has come; '''glorify''' your son, that your son may '''glorify''' you.” | (John 14:1-17; 15:15) Before leaving the house, Jesus petitions his Father: “The hour has come; '''glorify''' your son, that your son may '''glorify''' you.” | ||
Line 123: | Line 123: | ||
(Yahaya 14:1-17; 15:15) Kafin ya bar gidan, Yesu ya roƙi Ubansa: “Lokaci ya yi, Ka '''ɗaukaka''' Ɗanka domin Ɗan ya '''ɗaukaka''' ka.” | (Yahaya 14:1-17; 15:15) Kafin ya bar gidan, Yesu ya roƙi Ubansa: “Lokaci ya yi, Ka '''ɗaukaka''' Ɗanka domin Ɗan ya '''ɗaukaka''' ka.” | ||

Why will the resurrection '''glorify''' Jehovah’s name? | Why will the resurrection '''glorify''' Jehovah’s name? | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Me ya sa tashin matattu zai '''ɗaukaka''' sunan Jehobah? | Me ya sa tashin matattu zai '''ɗaukaka''' sunan Jehobah? | ||

5:22, 23) By good conduct despite opposition or trials, we may draw others to the truth and '''glorify''' God. —1 Pet. | 5:22, 23) By good conduct despite opposition or trials, we may draw others to the truth and '''glorify''' God. —1 Pet. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
5: 22, 23) Idan muka ci gaba da yin nagarta har a lokacin da ake tsananta mana, hakan zai sa mutane su bauta wa Jehobah kuma su '''ɗaukaka shi'''. —1 Bit. | 5: 22, 23) Idan muka ci gaba da yin nagarta har a lokacin da ake tsananta mana, hakan zai sa mutane su bauta wa Jehobah kuma su '''ɗaukaka shi'''. —1 Bit. | ||

The following are some reminders that will help us to '''glorify''' God by our good conduct while in the convention city. —1 Pet. | The following are some reminders that will help us to '''glorify''' God by our good conduct while in the convention city. —1 Pet. | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Ga wasu abubuwa da za su taimaka mana mu nuna hali mai kyau da zai '''girmama''' Allah sa’ad da muke halartan taron gunduma.—1 Bit. | Ga wasu abubuwa da za su taimaka mana mu nuna hali mai kyau da zai '''girmama''' Allah sa’ad da muke halartan taron gunduma.—1 Bit. | ||

Wherever the survivors were deported, whether to “the region of light [Babylon in the East]” or to “the islands of the [Mediterranean] sea,” they would '''glorify''' Jehovah. | Wherever the survivors were deported, whether to “the region of light [Babylon in the East]” or to “the islands of the [Mediterranean] sea,” they would '''glorify''' Jehovah. | ||
Line 147: | Line 147: | ||
Duk inda aka kai waɗanda suka tsira, ko zuwa “[Babila] a gabas” ko kuma zuwa “cikin dukan gaɓan teku [Bahar Rum]” za su '''ɗaukaka''' Jehobah. | Duk inda aka kai waɗanda suka tsira, ko zuwa “[Babila] a gabas” ko kuma zuwa “cikin dukan gaɓan teku [Bahar Rum]” za su '''ɗaukaka''' Jehobah. | ||

0 | 0 | ||

Latest revision as of 09:02, 17 January 2022
We can use them to glorify him and to benefit others.
Za mu iya amfani da waɗannan baiwa don mu girmama Jehobah kuma mu taimaka ma wasu.
(Revelation 4:11; 19:1) If we truly believe these things, let us glorify him with all our heart.
(Ru’ya ta Yohanna 4:11; 19:1) Idan mun gaskata waɗannan abubuwa, bari mu ɗaukaka shi da dukan zuciyarmu.
(Colossians 4:5, 6) The apostle Peter wrote: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses glorify God in the day for his inspection.” —1 Peter 2:12.
(Kolossiyawa 4:5, 6) Manzo Bitrus ya rubuta: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su ɗaukaka Allah cikin ranar ziyara.”—1 Bitrus 2:12.
Indeed, we must heed the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses glorify God in the day for his inspection.”
Hakika, dole ne mu yi biyayya da gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su ɗaukaka Allah cikin ranar ziyara.”
(Revelation 16:16) He assures us that he will ‘glorify the very place of his feet,’ this earth on which we live.
(Ru’ya ta Yohanna 16:16) Ya tabbatar mana cewa zai ‘daraja wurin takawar ƙafafuwansa,’ wannan duniya da muke zama ciki.
* Clearly, false teachings, including predestination, do not glorify God.
* A bayyane yake cewa koyarwar ƙarya har da na ƙaddara ba ta ɗaukaka Allah.
God’s mercy should fill us with gratitude and move us to glorify him.
Hakika, Allah ya nuna mana jin ƙai. Ya kamata mu riƙa yi masa godiya kuma mu ɗaukaka shi.
What do those who glorify God enjoy?
Menene waɗanda suke ɗaukaka Allah suke morewa?
13 As ones walking in the truth, early Christians complied with the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses glorify God in the day for his inspection.”
13 Masu tafiya cikin gaskiya, Kiristoci na farko sun bi gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su ɗaukaka Allah cikin ranar ziyara.”
Others use their money to glorify themselves.
Wasu kuma suna amfani da kuɗinsu su ɗaukaka kansu.
19 David also sang: “All your works will glorify you, O Jehovah, and your loyal ones will praise you.
19 Dauda ya daɗa cewa: ‘Dukan ayyukanka za su yi godiya gareka, ya Ubangiji; Tsarkakanka kuma za su albarkace ka.
“With one mouth glorify the God and Father of our Lord Jesus Christ.” —ROMANS 15:6.
“Ku ɗaukaka Allahn Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma Ubansa, . . . bakinku ɗaya.”—ROMAWA 15:6.
25:8; 33:24) Since we bear his name, others who observe our fine conduct and zeal may glorify him.
25:8; 33:24) Tun da yake muna ɗauke da sunansa, waɗansu da suka ga halayenmu masu kyau da kuma ƙwazonmu suna iya ɗaukaka shi.
(Matthew 28:19, 20) As they do so, they encounter many individuals, both young and old, who have the potential for becoming “desirable things” that will glorify Jehovah’s house.
(Matta 28:19, 20) Yayin da suke yin haka, suna gamuwa da mutane da yawa, matasa da tsofaffi, waɗanda da alamar za su iya zama “muradi” waɗanda za su daraja gidan Jehovah.
What instructions did Jesus give as to how to glorify God, and how can we fulfill them?
Waɗanne umurni Yesu ya ba da game da yadda za mu ɗaukaka Allah, ta yaya za mu yi su?
The Earth and Its Creatures Glorify Jehovah
Duniya da Halittunta Suna Ɗaukaka Jehovah
Despite our sinful state, how can we glorify God?
Me ya sa zai yiwu mu nuna ɗaukakar Jehobah ko da yake mu ajizai ne?
Others glorify human institutions, materialistic philosophies, or their own desires.
Wasu suna ɗaukaka ƙungiyoyin mutane, abin duniya, ussan ilimi, ko burin kansu.
• In what ways do we glorify God?
• A waɗanne hanyoyi ne muke ɗaukaka Allah?
For example, when choosing entertainment, we refuse to let our minds be sullied by programs that glorify immorality or violence.
Alal misali, sa’ad da muke zaɓan nishaɗi, ba za mu bar tsarin ayyuka na Talabijin da ke ɗaukaka lalata ko mugunta su ɓata zuciyarmu ba.
(John 14:1-17; 15:15) Before leaving the house, Jesus petitions his Father: “The hour has come; glorify your son, that your son may glorify you.”
(Yahaya 14:1-17; 15:15) Kafin ya bar gidan, Yesu ya roƙi Ubansa: “Lokaci ya yi, Ka ɗaukaka Ɗanka domin Ɗan ya ɗaukaka ka.”
Why will the resurrection glorify Jehovah’s name?
Me ya sa tashin matattu zai ɗaukaka sunan Jehobah?
5:22, 23) By good conduct despite opposition or trials, we may draw others to the truth and glorify God. —1 Pet.
5: 22, 23) Idan muka ci gaba da yin nagarta har a lokacin da ake tsananta mana, hakan zai sa mutane su bauta wa Jehobah kuma su ɗaukaka shi. —1 Bit.
The following are some reminders that will help us to glorify God by our good conduct while in the convention city. —1 Pet.
Ga wasu abubuwa da za su taimaka mana mu nuna hali mai kyau da zai girmama Allah sa’ad da muke halartan taron gunduma.—1 Bit.
Wherever the survivors were deported, whether to “the region of light [Babylon in the East]” or to “the islands of the [Mediterranean] sea,” they would glorify Jehovah.
Duk inda aka kai waɗanda suka tsira, ko zuwa “[Babila] a gabas” ko kuma zuwa “cikin dukan gaɓan teku [Bahar Rum]” za su ɗaukaka Jehobah.
0