Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

taɓe: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with "# weariness, tiredness ##''Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama a karo na biyu. Wallahi gani zai dawo gare ka '''a taɓe''', kuma yana mai nadama (ma'ana duk yad..."
 
No edit summary
 
(2 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
# [[weariness]], [[tiredness]]
{{see|taɓa|touched|affected}}
##''Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama a karo na biyu. Wallahi gani zai dawo gare ka '''a [[taɓe]]''', kuma yana mai nadama (ma'ana duk yadda za ka kalli sama, ba za ka ga matsala a jikin ta ba.'' --Quran/67/4
# [[weariness]], [[tired]]ness <> a [[taɓe]].
##''Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama a karo na biyu. Wallahi gani zai dawo gare ka '''a [[taɓe]]'''  
##''then look again and again-your sight will return '''[[frustrated]] and [[weary]]'''.
##''sa'an nan ka sake maimaita, dubawa, ganinka zai komo maka, '''[[gajiyayye]]''', ba da ganin wata naƙasa ba.
##''ka sake maimaita dubawa; ganinka zai komo maka '''[[batir]] da [[kadawa]]'''.'' <small>--[[Quran/67/4#Quran.2F67.2F4_.2810.29|Qur'an 67:4]]</small>
# [[kece]], ko [[yaga]]
#:''ya '''[[taɓe]]''' rigarsa garin tsallaka rami
# [[ja]] ko [[buɗa]] ko [[wara]] ko [[tala]];
#:''ya '''[[taɓe]]''' baka zai harbi
# [[lalace]] ko [[tafka]] asara ko kauce wa hanyar addini.
 
[[Category:Hausa lemmas]]

Latest revision as of 07:47, 4 February 2022

See also taɓa, touched, and affected
  1. weariness, tiredness <> a taɓe.
    1. Sannan ka ƙara mayar da ganin ka sama a karo na biyu. Wallahi gani zai dawo gare ka a taɓe
    2. then look again and again-your sight will return frustrated and weary.
    3. sa'an nan ka sake maimaita, dubawa, ganinka zai komo maka, gajiyayye, ba da ganin wata naƙasa ba.
    4. ka sake maimaita dubawa; ganinka zai komo maka batir da kadawa. --Qur'an 67:4
  2. kece, ko yaga
    ya taɓe rigarsa garin tsallaka rami
  3. ja ko buɗa ko wara ko tala;
    ya taɓe baka zai harbi
  4. lalace ko tafka asara ko kauce wa hanyar addini.