More actions
Created page with "(Job 31:1) Similarly, King David '''resolved''': “I shall not set in front of my eyes any good-for-nothing thing.” 31:1) Hakazalika, Sarki Dauda ya '''tsai''' da '''shawa..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
31:1) Hakazalika, Sarki Dauda ya '''tsai''' da '''shawarar''': “Ba zan sa wani mummunan al’amari a gaban idanuna ba.” | 31:1) Hakazalika, Sarki Dauda ya '''tsai''' da '''shawarar''': “Ba zan sa wani mummunan al’amari a gaban idanuna ba.” | ||

Let each one do just as he has '''resolved''' in his heart. —2 Cor. | Let each one do just as he has '''resolved''' in his heart. —2 Cor. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Kowa yā bayar yadda ya yi '''niyya'''. —2 Kor. | Kowa yā bayar yadda ya yi '''niyya'''. —2 Kor. | ||

An awareness of your imperfections should instead make you humbly '''resolved''' to do better, with Jehovah’s help. | An awareness of your imperfections should instead make you humbly '''resolved''' to do better, with Jehovah’s help. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Sanin ajizancinka ya kamata ya motsa ka ka '''ƙudurta''' cewa za ka ƙoƙarta sosai da taimakon Jehobah. | Sanin ajizancinka ya kamata ya motsa ka ka '''ƙudurta''' cewa za ka ƙoƙarta sosai da taimakon Jehobah. | ||

Says one sister: “I '''resolved''' to marry only in the Lord, but I have shed many tears as I watched my friends marry wonderful Christian men, while I continue alone.” | Says one sister: “I '''resolved''' to marry only in the Lord, but I have shed many tears as I watched my friends marry wonderful Christian men, while I continue alone.” | ||
Line 21: | Line 21: | ||
Wata ’yar’uwa ta ce: “Na '''shawarta''' na yi aure cikin Ubangiji, amma ina kuka sa’ad da na ga abokaina suna auren maza Kirista ni kuma ina nan babu kowa.” | Wata ’yar’uwa ta ce: “Na '''shawarta''' na yi aure cikin Ubangiji, amma ina kuka sa’ad da na ga abokaina suna auren maza Kirista ni kuma ina nan babu kowa.” | ||

Read Acts 15:1-35, and see how the first-century governing body discussed and '''resolved''' a dispute with the help of the Scriptures and holy spirit. | Read Acts 15:1-35, and see how the first-century governing body discussed and '''resolved''' a dispute with the help of the Scriptures and holy spirit. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
Ka karanta Ayyukan Manzanni 15:1-35, don ka ga yadda manzanni da dattawa a Urushalima a ƙarni na farko suka tattauna wata gardamar da ta taso da kuma yadda suka '''warware''' ta da taimakon Nassi da kuma ruhu mai tsarki. | Ka karanta Ayyukan Manzanni 15:1-35, don ka ga yadda manzanni da dattawa a Urushalima a ƙarni na farko suka tattauna wata gardamar da ta taso da kuma yadda suka '''warware''' ta da taimakon Nassi da kuma ruhu mai tsarki. | ||

Most differences between Christians can and should be '''resolved''' privately by the individuals concerned. | Most differences between Christians can and should be '''resolved''' privately by the individuals concerned. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Ya kamata Kiristoci su '''sasanta''' yawancin matsalolin da ke tsakaninsu da kansu. | Ya kamata Kiristoci su '''sasanta''' yawancin matsalolin da ke tsakaninsu da kansu. | ||

The original-language word rendered “'''resolved'''” “has the idea of predetermination,” says one scholar. | The original-language word rendered “'''resolved'''” “has the idea of predetermination,” says one scholar. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Wani masani ya ce kalmar Helenanci da aka fassara zuwa “'''annita'''” tana nufin mutum ya “shirya tun da wuri” kafin ya yi wani abu. | Wani masani ya ce kalmar Helenanci da aka fassara zuwa “'''annita'''” tana nufin mutum ya “shirya tun da wuri” kafin ya yi wani abu. | ||

Let each one do just as he has '''resolved''' in his heart, not grudgingly or under compulsion, for God loves a cheerful giver.” | Let each one do just as he has '''resolved''' in his heart, not grudgingly or under compulsion, for God loves a cheerful giver.” | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Kowane mutum shi aika bisa yadda ya '''annita''' a zuciyarsa; ba da cicijewa ba, ba kuwa kamar ta dole ba: gama Allah yana son mai-bayarwa da daɗin rai.” | Kowane mutum shi aika bisa yadda ya '''annita''' a zuciyarsa; ba da cicijewa ba, ba kuwa kamar ta dole ba: gama Allah yana son mai-bayarwa da daɗin rai.” | ||

116:3, 4, 8, 10-14) He '''resolved''' to keep all the solemn promises that he had made to Jehovah and to fulfill all his obligations to him. | 116:3, 4, 8, 10-14) He '''resolved''' to keep all the solemn promises that he had made to Jehovah and to fulfill all his obligations to him. | ||
Line 51: | Line 51: | ||
116:3, 4, 8, 10-14) Ya '''tsai''' da shawarar ya cika dukan alkawuran da ya yi ga Jehobah kuma ya cika farillansa a gare shi. | 116:3, 4, 8, 10-14) Ya '''tsai''' da shawarar ya cika dukan alkawuran da ya yi ga Jehobah kuma ya cika farillansa a gare shi. | ||

Because he had to use the Internet for his business, he '''resolved''' to access it only when his wife was beside him. | Because he had to use the Internet for his business, he '''resolved''' to access it only when his wife was beside him. | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Domin yana bukatan ya yi amfani da Intane don sana’arsa, ya '''tsai''' da '''shawara cewa zai''' yi amfani da ita ce kaɗai sa’ad da matarsa take tare da shi. | Domin yana bukatan ya yi amfani da Intane don sana’arsa, ya '''tsai''' da '''shawara cewa zai''' yi amfani da ita ce kaɗai sa’ad da matarsa take tare da shi. | ||

‘As He Has '''Resolved''' in His Own Heart’ | ‘As He Has '''Resolved''' in His Own Heart’ | ||
Line 63: | Line 63: | ||
“Yadda Ya '''Annita''' a Zuciyarsa” | “Yadda Ya '''Annita''' a Zuciyarsa” | ||

What should we be '''resolved''' to do? | What should we be '''resolved''' to do? | ||
Line 69: | Line 69: | ||
Me ya kamata mu '''ƙudiri niyyar''' yi? | Me ya kamata mu '''ƙudiri niyyar''' yi? | ||

How do we know that the breach between Paul and Mark was '''resolved''', and what can we learn from this? | How do we know that the breach between Paul and Mark was '''resolved''', and what can we learn from this? | ||
Line 75: | Line 75: | ||
Yaya muka san cewa Bulus da Markus sun '''magance''' matsalar da ke tsakaninsu, kuma menene za mu iya koya daga wannan? | Yaya muka san cewa Bulus da Markus sun '''magance''' matsalar da ke tsakaninsu, kuma menene za mu iya koya daga wannan? | ||

Accordingly, they '''resolved''' to have nothing to do with false religion as they understood it. | Accordingly, they '''resolved''' to have nothing to do with false religion as they understood it. | ||
Line 81: | Line 81: | ||
Don haka, '''sai''' suka ɗauki matakin ƙin yin tarayya da su. | Don haka, '''sai''' suka ɗauki matakin ƙin yin tarayya da su. | ||

Once my mind had been '''resolved''' on that point, I determined to stay by the faithful organization. | Once my mind had been '''resolved''' on that point, I determined to stay by the faithful organization. | ||
Line 87: | Line 87: | ||
Sa’ad da na fahimci hakan, sai na ƙuduri niyyar kasancewa da aminci ga ƙungiyar Jehobah. | Sa’ad da na fahimci hakan, sai na ƙuduri niyyar kasancewa da aminci ga ƙungiyar Jehobah. | ||

What are you personally '''resolved''' to do? | What are you personally '''resolved''' to do? | ||
Line 93: | Line 93: | ||
Menene ka '''ƙudurta''' cewa '''za''' ka yi? | Menene ka '''ƙudurta''' cewa '''za''' ka yi? | ||

The matter was '''resolved'''. | The matter was '''resolved'''. | ||
Line 99: | Line 99: | ||
Suka '''sasanta'''. | Suka '''sasanta'''. | ||

Be '''resolved''' to be positive with everyone, since you do not know who will respond to the message. | Be '''resolved''' to be positive with everyone, since you do not know who will respond to the message. | ||
Line 105: | Line 105: | ||
Ka '''ƙuduri niyyar''' yi wa kowa wa’azi, tun da ba ka san wanda zai karɓi saƙon ba. | Ka '''ƙuduri niyyar''' yi wa kowa wa’azi, tun da ba ka san wanda zai karɓi saƙon ba. | ||

I '''resolved''' to change my life and start studying the Bible. | I '''resolved''' to change my life and start studying the Bible. | ||
Line 111: | Line 111: | ||
A lokacin ne na '''tsai''' da '''shawarar''' canja rayuwata da kuma soma nazarin Littafi Mai Tsarki. | A lokacin ne na '''tsai''' da '''shawarar''' canja rayuwata da kuma soma nazarin Littafi Mai Tsarki. | ||

He wrote to his fellow believers in Corinth: “Let each one do just as he has '''resolved''' in his heart, not grudgingly or under compulsion, for God loves a cheerful giver.” —2 Cor. | He wrote to his fellow believers in Corinth: “Let each one do just as he has '''resolved''' in his heart, not grudgingly or under compulsion, for God loves a cheerful giver.” —2 Cor. | ||
Line 117: | Line 117: | ||
Ya rubuta wa Kiristocin da ke Korinti cewa: “Kowa ya bayar kamar yadda ya yi '''niyya''', ba tare da ɓacin rai ko tilas ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai.” —2 Kor. | Ya rubuta wa Kiristocin da ke Korinti cewa: “Kowa ya bayar kamar yadda ya yi '''niyya''', ba tare da ɓacin rai ko tilas ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai.” —2 Kor. | ||

Do not allow opposition or persecution to cause you to desert Jehovah and Jesus, but be '''resolved''' to trust and obey them. | Do not allow opposition or persecution to cause you to desert Jehovah and Jesus, but be '''resolved''' to trust and obey them. | ||
Line 123: | Line 123: | ||
Kada ka ƙyale hamayya ko kuma tsanantawa su sa ka yi watsi da Jehovah da kuma Yesu, amma ka ƙudura '''niyyar''' amincewa da su kuma ka yi musu biyayya. | Kada ka ƙyale hamayya ko kuma tsanantawa su sa ka yi watsi da Jehovah da kuma Yesu, amma ka ƙudura '''niyyar''' amincewa da su kuma ka yi musu biyayya. | ||

For example, if you are a single Christian of marriageable age, are you completely '''resolved''' to avoid forming any romantic attachment to someone who is not a baptized Christian? | For example, if you are a single Christian of marriageable age, are you completely '''resolved''' to avoid forming any romantic attachment to someone who is not a baptized Christian? | ||
Line 129: | Line 129: | ||
Alal misali, idan kai Kirista ne da ya isa yin aure, ka ƙudiri '''aniyar''' guje wa soma soyayya da wadda ba Kirista ba ce da ba ta yi baftisma ba? | Alal misali, idan kai Kirista ne da ya isa yin aure, ka ƙudiri '''aniyar''' guje wa soma soyayya da wadda ba Kirista ba ce da ba ta yi baftisma ba? | ||

Therefore, be fully “'''resolved''' in [your] heart” to give whatever your circumstances allow in support of true worship. | Therefore, be fully “'''resolved''' in [your] heart” to give whatever your circumstances allow in support of true worship. | ||
Line 135: | Line 135: | ||
Saboda haka, ka aika bisa yadda ka ‘'''annita''' a zuciyarka’ ka ba da ko menene yanayinka ya ƙyale ka wajen tallafa wa bauta ta gaskiya. | Saboda haka, ka aika bisa yadda ka ‘'''annita''' a zuciyarka’ ka ba da ko menene yanayinka ya ƙyale ka wajen tallafa wa bauta ta gaskiya. | ||

Be '''resolved''' to refresh others through your good manners, joyful association, and fine conduct | Be '''resolved''' to refresh others through your good manners, joyful association, and fine conduct | ||
Line 141: | Line 141: | ||
Ka '''ƙuduri cewa''' za ka wartsake wasu da ɗabi’arka mai kyau da tarayya mai wartsakewa da kuma halin kirki | Ka '''ƙuduri cewa''' za ka wartsake wasu da ɗabi’arka mai kyau da tarayya mai wartsakewa da kuma halin kirki | ||