More actions
Created page with "Isaiah is '''awed''' not only by what he sees but also by what he hears. Abin da Ishaya ya gani da kuma wanda ya ji ya ba shi '''tsoro'''. jw2019..." |
m Text replacement - "jw2019" to "

Line 3: | Line 3: | ||
Abin da Ishaya ya gani da kuma wanda ya ji ya ba shi '''tsoro'''. | Abin da Ishaya ya gani da kuma wanda ya ji ya ba shi '''tsoro'''. | ||

Indeed, the more we learn about the things Jehovah has made, the more we find ourselves '''awed''' by his wisdom. | Indeed, the more we learn about the things Jehovah has made, the more we find ourselves '''awed''' by his wisdom. | ||
Line 9: | Line 9: | ||
Babu shakka, idan muka ƙara koyo game da abubuwan da Jehovah ya halitta, haka za mu iske muna '''mamaki game''' da hikimarsa. | Babu shakka, idan muka ƙara koyo game da abubuwan da Jehovah ya halitta, haka za mu iske muna '''mamaki game''' da hikimarsa. | ||

When the psalmist did so, he was '''awed''' by the many wonderful things that Jehovah had done. —Read Psalm 40:5; 107:43. | When the psalmist did so, he was '''awed''' by the many wonderful things that Jehovah had done. —Read Psalm 40:5; 107:43. | ||
Line 15: | Line 15: | ||
Abin da marubucin zabura ya yi ke nan kuma bayan hakan, ya fahimci cewa Jehobah ya yi abubuwa masu ban al’ajabi da yawa.—Karanta Zabura 40:5; 107:43. | Abin da marubucin zabura ya yi ke nan kuma bayan hakan, ya fahimci cewa Jehobah ya yi abubuwa masu ban al’ajabi da yawa.—Karanta Zabura 40:5; 107:43. | ||

2 Isaiah was also '''awed''' by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very foundations. | 2 Isaiah was also '''awed''' by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very foundations. | ||
Line 21: | Line 21: | ||
2 Ishaya kuma ya '''cika''' da '''tsoro''' domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da tushen ya girgiza. | 2 Ishaya kuma ya '''cika''' da '''tsoro''' domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da tushen ya girgiza. | ||

(Psalm 139:14) Indeed, the more we learn about the human body, the more we find ourselves '''awed''' by Jehovah’s wisdom. | (Psalm 139:14) Indeed, the more we learn about the human body, the more we find ourselves '''awed''' by Jehovah’s wisdom. | ||
Line 27: | Line 27: | ||
(Zabura 139:14) Hakika, yayin da mun koyi game da jikin mutum, hakanan za mu ga mun tsorata '''da''' hikima ta Jehovah. | (Zabura 139:14) Hakika, yayin da mun koyi game da jikin mutum, hakanan za mu ga mun tsorata '''da''' hikima ta Jehovah. | ||

The more we learn about the things God has made, the more we find ourselves '''awed''' by his wisdom. | The more we learn about the things God has made, the more we find ourselves '''awed''' by his wisdom. | ||
Line 33: | Line 33: | ||
Idan muka bincika abubuwan da Allah ya halitta, za mu yi '''mamaki sosai''' saboda hikimarsa. | Idan muka bincika abubuwan da Allah ya halitta, za mu yi '''mamaki sosai''' saboda hikimarsa. | ||

David needed only to consider his own makeup to be profoundly '''awed''' by God’s creative ability. | David needed only to consider his own makeup to be profoundly '''awed''' by God’s creative ability. | ||
Line 39: | Line 39: | ||
Dauda ya duba yadda aka ƙera jikinsa wanda hakan ya ba shi '''mamaki game''' da yadda Allah ya yi halitta. | Dauda ya duba yadda aka ƙera jikinsa wanda hakan ya ba shi '''mamaki game''' da yadda Allah ya yi halitta. | ||

In fact, scientists are '''awed''' by the ability of this little creature to scurry up walls and even across smooth ceilings without falling. | In fact, scientists are '''awed''' by the ability of this little creature to scurry up walls and even across smooth ceilings without falling. | ||
Line 45: | Line 45: | ||
Hakika, masana kimiyya suna '''mamakin''' yadda wannan halitta ƙarama take tafiya a bango kuma ta haye silin ba tare da faɗuwa ba. | Hakika, masana kimiyya suna '''mamakin''' yadda wannan halitta ƙarama take tafiya a bango kuma ta haye silin ba tare da faɗuwa ba. | ||

22 Is the objective of our meditating on Jehovah’s wonderful works merely that we be impressed, as if '''awed''' or dumbstruck by it all? | 22 Is the objective of our meditating on Jehovah’s wonderful works merely that we be impressed, as if '''awed''' or dumbstruck by it all? | ||
Line 51: | Line 51: | ||
22 Bimbininmu a kan ayyuka masu ban al’ajabi na Jehovah domin kawai ya burge mu ne, kamar dai kawai mu cika da '''tsoro''' har ba za mu iya magana ba? | 22 Bimbininmu a kan ayyuka masu ban al’ajabi na Jehovah domin kawai ya burge mu ne, kamar dai kawai mu cika da '''tsoro''' har ba za mu iya magana ba? | ||

We are rightly '''awed''' by that ability, but is it completely beyond us? | We are rightly '''awed''' by that ability, but is it completely beyond us? | ||
Line 57: | Line 57: | ||
Daidai ne wannan iyawar '''tana''' da '''ban tsoro''', amma ya fi ƙarfinmu ne gabaki ɗaya? | Daidai ne wannan iyawar '''tana''' da '''ban tsoro''', amma ya fi ƙarfinmu ne gabaki ɗaya? | ||

Latest revision as of 06:35, 22 February 2022
Isaiah is awed not only by what he sees but also by what he hears.
Abin da Ishaya ya gani da kuma wanda ya ji ya ba shi tsoro.
Indeed, the more we learn about the things Jehovah has made, the more we find ourselves awed by his wisdom.
Babu shakka, idan muka ƙara koyo game da abubuwan da Jehovah ya halitta, haka za mu iske muna mamaki game da hikimarsa.
When the psalmist did so, he was awed by the many wonderful things that Jehovah had done. —Read Psalm 40:5; 107:43.
Abin da marubucin zabura ya yi ke nan kuma bayan hakan, ya fahimci cewa Jehobah ya yi abubuwa masu ban al’ajabi da yawa.—Karanta Zabura 40:5; 107:43.
2 Isaiah was also awed by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very foundations.
2 Ishaya kuma ya cika da tsoro domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da tushen ya girgiza.
(Psalm 139:14) Indeed, the more we learn about the human body, the more we find ourselves awed by Jehovah’s wisdom.
(Zabura 139:14) Hakika, yayin da mun koyi game da jikin mutum, hakanan za mu ga mun tsorata da hikima ta Jehovah.
The more we learn about the things God has made, the more we find ourselves awed by his wisdom.
Idan muka bincika abubuwan da Allah ya halitta, za mu yi mamaki sosai saboda hikimarsa.
David needed only to consider his own makeup to be profoundly awed by God’s creative ability.
Dauda ya duba yadda aka ƙera jikinsa wanda hakan ya ba shi mamaki game da yadda Allah ya yi halitta.
In fact, scientists are awed by the ability of this little creature to scurry up walls and even across smooth ceilings without falling.
Hakika, masana kimiyya suna mamakin yadda wannan halitta ƙarama take tafiya a bango kuma ta haye silin ba tare da faɗuwa ba.
22 Is the objective of our meditating on Jehovah’s wonderful works merely that we be impressed, as if awed or dumbstruck by it all?
22 Bimbininmu a kan ayyuka masu ban al’ajabi na Jehovah domin kawai ya burge mu ne, kamar dai kawai mu cika da tsoro har ba za mu iya magana ba?
We are rightly awed by that ability, but is it completely beyond us?
Daidai ne wannan iyawar tana da ban tsoro, amma ya fi ƙarfinmu ne gabaki ɗaya?