m Text replacement - "collinsdictionary.com/sounds/e/en_/en_us" to "collinsdictionary.com/us/sounds/hwd_sounds" |
No edit summary |
||
Line 1: | Line 1: | ||
<big>rashin [[jin daɗi]]n abu</big> | |||
=== Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | === Pronunciation (Yadda ake faɗi) === | ||
<html> | <html> | ||
Line 8: | Line 9: | ||
{{adjective|more=true}} | {{adjective|more=true}} | ||
# If a piece of furniture, clothing, a room, etc. is '''uncomfortable''', you [[feel]] uncomfortable in it (see 2.) <> abu mai tayar da zaune tsaye, rashin jin daɗi | # If a piece of furniture, clothing, a room, etc. is '''uncomfortable''', you [[feel]] uncomfortable in it (see 2.) <> abu mai tayar da zaune tsaye, rashin jin daɗi | ||
#:''my shoes are uncomfortable <> bā nā̀ jîn dāɗin tākalmā̀ = tākalmàn sun cī minì ƙafā̀ | |||
#:''this chair is '''uncomfortable'''.'' <> kujḕrar nàn bâ ta dà dāɗin zamā | |||
#: ''The chairs looked so '''uncomfortable''' that he didn't sit down. <> Kujerun sun yi kamar za su '''takura''' masa, saboda haka, ya ƙi zama. = Kujerunnan sun yi kama da ba '''marasa daɗin zama''', shi ya sa ma bai zauna ba.'' | #: ''The chairs looked so '''uncomfortable''' that he didn't sit down. <> Kujerun sun yi kamar za su '''takura''' masa, saboda haka, ya ƙi zama. = Kujerunnan sun yi kama da ba '''marasa daɗin zama''', shi ya sa ma bai zauna ba.'' | ||
#: '' My shoes are '''uncomfortable'''. <> Ban jin daɗin takalma na. = Takalman sun ci mini ƙafa. '' | #: '' My shoes are '''uncomfortable'''. <> Ban jin daɗin takalma na. = Takalman sun ci mini ƙafa. '' | ||
Line 14: | Line 17: | ||
#: ''the '''uncomfortable''' air puff <> inda iska '''mai takurawa''' ke kadawa'' | #: ''the '''uncomfortable''' air puff <> inda iska '''mai takurawa''' ke kadawa'' | ||
#: ''The '''uncomfortable truth''' about chickens is that they are far more cognitively advanced than many people might appreciate. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Gaskiyar da ba a cika gamsuwa da ita ba''', game da kaji, ita ce suna da kaifin basira fiye da yadda mutane suke zato. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | #: ''The '''uncomfortable truth''' about chickens is that they are far more cognitively advanced than many people might appreciate. [http://www.bbc.com/earth/story/20170110-despite-what-you-might-think-chickens-are-not-stupid] <> '''Gaskiyar da ba a cika gamsuwa da ita ba''', game da kaji, ita ce suna da kaifin basira fiye da yadda mutane suke zato. [http://www.bbc.com/hausa/mujalla-38932550]'' | ||
# make someone uncomfortable <> ƙuntàtā wà | |||
#:''Audu makes life '''uncomfortable''' for me'' <> Audù yā ƙuntàtā minì | |||
===Antonyms=== | ===Antonyms=== |