(8 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
__TOC__ | __TOC__ | ||
=[[Quran/103]] (English from [https://archive.org/details/English-MaarifulQuran/English-MaarifulQuran-MuftiShafiUsmaniRA-Vol-8/page/n867/mode/2up Mufti Muhammad Shafi's Ma'ariful Quran])= | =Tafsirun [[Quran/103|Suratul Asr: Quran/103]] (English Tafsir from [https://archive.org/details/English-MaarifulQuran/English-MaarifulQuran-MuftiShafiUsmaniRA-Vol-8/page/n867/mode/2up Mufti Muhammad Shafi's Ma'ariful Quran])= | ||
==Mubuɗin Sura== | ==Mubuɗin Sura== | ||
# Sunanta: Wannan Sura ta fi [[shahara]] da Suratul Asri amma a wasu [[littattafan]] tafsiri da Sahihul Bukhari an [[kira]] ta Suratu Wal-Asri. | # Sunanta: Wannan Sura ta fi [[shahara]] da Suratul Asri amma a wasu [[littattafan]] tafsiri da Sahihul Bukhari an [[kira]] ta Suratu Wal-Asri. | ||
Line 6: | Line 6: | ||
# Jerin saukarta: Ita ce Sura ta [[goma sha uku]] ([[13]]) a [[jerin]] saukar [[surorin]] [[Alƙur'ani]], ta sauka bayan Suratus Sharhi kafin Suratul Adiyat. | # Jerin saukarta: Ita ce Sura ta [[goma sha uku]] ([[13]]) a [[jerin]] saukar [[surorin]] [[Alƙur'ani]], ta sauka bayan Suratus Sharhi kafin Suratul Adiyat. | ||
# Adadin ayoyinta uku ne (3). | # Adadin ayoyinta uku ne (3). | ||
# [[falala|Falalarta]]: An [[karɓo]] daga Abu Madina Ad-Darimi ya ce: "Idan mutum biyu daga cikin [[sahabban]] Manzon Allah (SAW) suka [[haɗu]], to ba za su rabu ba har sai ɗaya ya karanta wa ɗayan Suratul Asri sannan su yi sallama da juna. [Abu Dawud] | # [[falala|Falalarta]]: An [[karɓo]] daga Abu Madina Ad-Darimi ya ce: "Idan mutum biyu daga cikin [[sahabban]] Manzon Allah (SAW) suka [[haɗu]], to ba za su [[rabu]] ba har sai ɗaya ya [[karanta]] wa [[ɗayan]] Suratul Asri sannan su yi sallama da juna. [Abu Dawud] <> Sayyidna 'Ubaidullah Ibn Hisn reports that whenever two [[companions|Companions]] of the Holy Prophet [[met]], they would not [[part]] company until one of them had [[recited]] Surah Al-'Asr in its entirety to the other. [Transmitted by At-Tabarani]. | ||
# Babban Jigonta: Duk rayuwa ɗan'adam asara ce idan babu bin Allah a cikinta. | # Babban Jigonta: Duk rayuwa ɗan'adam asara ce idan babu bin Allah a cikinta. | ||
# Daga cikin abubuwan da ta ƙunsa akwai: | # Daga cikin abubuwan da ta ƙunsa akwai: | ||
Line 14: | Line 14: | ||
==[[tarjama|Tarjama]] da [[tafsirin]] aya ta 1-3== | ==[[tarjama|Tarjama]] da [[tafsirin]] aya ta 1-3== | ||
# ''Na rantse da [[zamani]].''
I swear by the [[time|Time]], [1] | # ''Na rantse da [[zamani]].''
Wal asr
I swear by the [[time|Time]], [1] | ||
# ''Lalle [[mutum]] yana cikin [[asara]].''
[[man]] is in a state of [[loss]] indeed, [2] | # ''Lalle [[mutum]] yana cikin [[asara]].''
Innal insana lafee khusar
[[man]] is in a state of [[loss]] indeed, [2] | ||
# ''Sai dai waɗanda suka yi imani suka kuma yi [[ayyuka]] [[na gari]], suka kuma yi wa [[juna]] [[wasiyya]] da gaskiya, suka kuma yi wa juna wasiyya da [[haƙuri]].''
[[except]] those who [[believed]] and did [[righteous]] [[deeds]], and [[advised]] each other for truth, and advised each other for [[patience]]. [3] | # ''Sai dai waɗanda suka yi imani suka kuma yi [[ayyuka]] [[na gari]], suka kuma yi wa [[juna]] [[wasiyya]] da gaskiya, suka kuma yi wa juna wasiyya da [[haƙuri]].''
Illallazina amanu wa amilussalihati watawa saubil haqqi watawa saubisabr
[[except]] those who [[believed]] and did [[righteous]] [[deeds]], and [[advised]] each other for truth, and advised each other for [[patience]]. [3] | ||
===Tafsiri=== | ===Tafsiri=== | ||
Line 33: | Line 33: | ||
# Aiwatar da waɗannan al'amura huɗu ne suke kuɓutar da bawa daga faɗawa cikin asara ta duniya da ta lahira, suke kuma sanya shi ya ci ribar rayuwarsa ta duniya. | # Aiwatar da waɗannan al'amura huɗu ne suke kuɓutar da bawa daga faɗawa cikin asara ta duniya da ta lahira, suke kuma sanya shi ya ci ribar rayuwarsa ta duniya. | ||
# Kira zuwa ga gaskiya yana buƙatar juriya da haƙuri. Hakanan riƙo da gaskiya yana buƙatar juriya da haƙuri. | # Kira zuwa ga gaskiya yana buƙatar juriya da haƙuri. Hakanan riƙo da gaskiya yana buƙatar juriya da haƙuri. | ||
===Additional exegesis=== | |||
Imam Shafi says that if people thought about Sūrah Al-'Aşr carefully, it would be enough for their guidance. It is a concise but comprehensive Sürah, which in three verses, outlines a complete way of human life based on the Islamic worldview. | |||
In this Surah, Allah swears an oath by the "Time' and says that mankind is in a stale of loss; exception, however, is made of people who are characterized by four qualities: | |||
# faith; | |||
# righteous deeds; | |||
# advising each other for Truth; | |||
# and advising each other for patience. | |||
This is the only path to salvation in this world, as well as in the next world. The Qur'anic prescription comprises, as we have just seen, of four | |||
[[Category:Quran/103]] | [[Category:Quran/103]] | ||
[[Category:RijiyarLemo]] | [[Category:RijiyarLemo]] |