Toggle menu
24.1K
669
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-03-30: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Created page with " == [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] == # Mai gabatarwa (Intro): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura # 'Yan bindiga sun taso jihar t..."
 
No edit summary
 
(24 intermediate revisions by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
{{also|hausaradio/2022-03-27}}
<html>
<blockquote class="twitter-tweet"><p lang="en" dir="ltr"><a href="https://twitter.com/hashtag/Hausa?src=hash&amp;ref_src=twsrc%5Etfw">#Hausa</a> transcriptions of some of today&#39;s news from DW Hausa <a href="https://twitter.com/bbchausa?ref_src=twsrc%5Etfw">@BBCHausa</a> and others. &lt;&gt; Labaran duniya a rubuce na yau 2022-03-30. <a href="https://t.co/bU6918gQot">https://t.co/bU6918gQot</a></p>&mdash; Hausa Internet Radio (@HausaRadio) <a href="https://twitter.com/HausaRadio/status/1509282661520523277?ref_src=twsrc%5Etfw">March 30, 2022</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script>
</html>


== [https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30] ==
__TOC__
# Mai gabatarwa (Intro): Zaharaddeen Umar Dutsen Kura
== [[hausaradio/DWHausa/safe/2022-03-30]] ==
# 'Yan bindiga sun taso jihar taraban Najeriya a gaba, inda suka datsa wata gada mai matuƙar mahimmanci ga sufarin jihar...
[[File:dwhausa-safe-2022-03-30.mp3|thumb|Kanun labaran shirin DW Hausa na safe ([https://www.dw.com/ha/shirin-safe/av-61300292 cikakken shirin])]]
#
# Mai gabatarwa ([[host]]): [https://www.facebook.com/Zaharaddeen-Umar-Dutsen-Kura-378811359488474/ Zaharaddeen Umar Dutsen Kura]
# [['yan bindiga|'Yan bindiga]] sun [[taso]] [[jihar]] [[taraban]] [[Najeriya]] a gaba, inda suka [[datsa]] wata [[gada]] mai [[matuƙar]] [[mahimmanci]] ga [[sufarin]] jihar...  
#:''"Mutum ya zo, a [[tsakiyar]] [[rana]], ya zo ya [[datse]] maka [[hanya]], ya ce sai ka ba shi [[kuɗi]] dai. Ba wani [[jami'in tsaro]] ko [[soja]]. Kamar garin dadin kowa [?], malam baba, duk dai suna cikin [[halin]] [[barazana]] yanzu."''
# Sannan za ku ji [['yan Najeriya]] masu [[amfani]] da [[jirgin kasar]] - [[Kaduna]] zuwa [[Abuja]] - na nuna [[takaici]] da [[alhini|alhininsu]] kan [[harin]] da 'yan bindiga suka kai wa [[jirgin]] a ranar [[litinin]].
# Za mu ji yadda [['yan ƙasar|'yan ƙasar]] [[Ghana]] ke ji bayan da [[gwamnati]] ta [[buɗe]] [[iyakokin]] [[kasar]] na [[tudu]] da kuma [[teku]].
 
== [[hausaradio/BBCHausa/dare/2022-03-30]] [https://youtu.be/VN07GswHN1I] ==
[[File:BBCHausa 20220330 1600 Recording.mp3|thumb|Kanun labaran shirin BBC Hausa na dare ([https://www.bbc.com/hausa/bbc_hausa_radio/programmes/p030s4mx cikakken shirin])]]
# Masu gabatarwa ([[hosts]]): Sani Aliyu (ya karanto labaran duniya daga ofishin Abuja),
# Hukumar kare hakkin bil adama ta duniya ta ce hare haren da Rasha ke kaiwa a Ukraine sun jefa fararen hula cikin mummunanar hali, kuma hakan zai iya zama laifin yaƙi.
# China ta ce ta duƙufa wajen ganin ta yi ƙoƙadaddangantakarta da Rasha, ta kuma yi Allah wadai da takunkuman da ƙasashen duniya ke ƙaƙagawa Rashar.
# A Najeriya, majalisar waƙilan ƙasar ta ɗage zaman bin bahasi da ta shirya da manyan jami'an tsaro da ministocin ƙasar a kan harin da aka kaiwa jirgin ƙasa saboda rashin halittar jami'an da aka gayyata.
#:''"Mataimakin majalisa ya ce ya yadda da wakilcinsu, amma akwai tambayoyin da ba za su iya amsa su ba saboda ba su ke da nauyin tsare mutane ba. An ɗaga taron nan sai an samu halartar su wadannan jami'an da ake kira."''
# Toh har wayau a Najeriyar, hukumomi a jihar Niger sun ce haɗarin kwale-kwale ya hallaka aƙalla mutum takwas wadanda ke kokarin tserawa harin 'yan bindiga a wani ƙauye na jihar
#:''"Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace."  ''
 
== [[rikicin|Rikicin]] Ukraine: [[shakku|Shakku]] [[game da]] [[janyewar]] [[Rasha]] - [[Labaran]] [[talabijin|Talabijin]] na 30/03/22 [https://www.youtube.com/watch?v=zkFR13srAh8]  ==
<html>
<iframe width="100%" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/zkFR13srAh8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe>
</html>
# Ukraine ta nuna shakku game da shirin Rasha na [[rage]] [[yawan]] [[dakarun|dakarunta]] a ƙasar.
# Za mu kuma ga [[mayaƙan]] Syria da suka [[niƙi]] [[garin]] [[fafatawa]] a Ukraine ɗin da sunan Rasha.
# Yanzu dai an san [[ƙasashe]] biyar da za su [[wakilci]] nahiyar Afrika a gasar [[ƙwallon ƙafar]] da za a yi a [[ƙarshen]] shekara a Qatar.
Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)...
# [[kwamishinar|Kwamishinar]] kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu [[cinkoson]] jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa [[laifuffukan]] yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta [[daina]] kai [[hare-haren]] ba da [[ɓata lokaci]] ba. Ta kuma [[janye]] sojojinta daga Ukraine ɗin.
#[[Firam Ministan|Firam ministan]] [[Israel]]a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na [[fuskantar]] wasu [[sabban]] [[hare-hare]]n [[ta'addanci]], bayan mutane 5 sun [[hallaka]] a [[hari]] na uku a cikin mako guda. [[maharin|Maharin]] wani [[Bafalasɗini]] ne [[ɗan shekara]] [[asharin da shida]] ([[26]]) wanda a [[lokutan]] baya, ya yi zama a [[gidan]] [[yarin]] Israelar. An kashe wasu mutanen [[shidda]] a hare-haren da [[Larabawan]] Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi. 
#Asosin kula da [[kananan]] yara na [[UNICEF]] ya ce har yanzu akwai [[makarantu]] a [[kasashe]] [[asharin da uku]] ([[23]]) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon [[annobar]] [[Corona]]. Ya [[ƙiyasta]] cewa kusan yara [[milliyan]] 150, sun rasa aƙalla [[rabin]] lokacin zuwa [[azuzuwa]]. Wasu [[yaran]] [[masu rauni]] [[musamman]] [['yan mata]], ba su koma [[makarantun]] da aka buɗe ba.
 
[[Category:Hausa Radio]]