No edit summary |
|||
(3 intermediate revisions by the same user not shown) | |||
Line 1: | Line 1: | ||
{{also|hausaradio/2022-03-27}} | |||
<html> | <html> | ||
<blockquote class="twitter-tweet"><p lang="en" dir="ltr"><a href="https://twitter.com/hashtag/Hausa?src=hash&ref_src=twsrc%5Etfw">#Hausa</a> transcriptions of some of today's news from DW Hausa <a href="https://twitter.com/bbchausa?ref_src=twsrc%5Etfw">@BBCHausa</a> and others. <> Labaran duniya a rubuce na yau 2022-03-30. <a href="https://t.co/bU6918gQot">https://t.co/bU6918gQot</a></p>— Hausa Internet Radio (@HausaRadio) <a href="https://twitter.com/HausaRadio/status/1509282661520523277?ref_src=twsrc%5Etfw">March 30, 2022</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> | <blockquote class="twitter-tweet"><p lang="en" dir="ltr"><a href="https://twitter.com/hashtag/Hausa?src=hash&ref_src=twsrc%5Etfw">#Hausa</a> transcriptions of some of today's news from DW Hausa <a href="https://twitter.com/bbchausa?ref_src=twsrc%5Etfw">@BBCHausa</a> and others. <> Labaran duniya a rubuce na yau 2022-03-30. <a href="https://t.co/bU6918gQot">https://t.co/bU6918gQot</a></p>— Hausa Internet Radio (@HausaRadio) <a href="https://twitter.com/HausaRadio/status/1509282661520523277?ref_src=twsrc%5Etfw">March 30, 2022</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script> | ||
Line 22: | Line 23: | ||
#:''"Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace." '' | #:''"Akwai biyu da Allah Ya musu rasuwa, akwai kuma kananan yara shida, sannan akwai wasu mutum biyar da har yanzu ana nan ana kokarin ganin yadda za a zaƙalo su ko a raye ko a mace." '' | ||
== Rikicin Ukraine: Shakku game da janyewar Rasha - Labaran Talabijin na 30/03/22 [https://www.youtube.com/watch?v=zkFR13srAh8] == | == [[rikicin|Rikicin]] Ukraine: [[shakku|Shakku]] [[game da]] [[janyewar]] [[Rasha]] - [[Labaran]] [[talabijin|Talabijin]] na 30/03/22 [https://www.youtube.com/watch?v=zkFR13srAh8] == | ||
<html> | <html> | ||
<iframe width="100%" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/zkFR13srAh8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe> | <iframe width="100%" height="315" src="https://www.youtube.com/embed/zkFR13srAh8" title="YouTube video player" frameborder="0" allow="accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture" allowfullscreen></iframe> | ||
</html> | </html> | ||
# Ukraine ta nuna shakku game da shirin Rasha na rage yawan dakarunta a ƙasar. | # Ukraine ta nuna shakku game da shirin Rasha na [[rage]] [[yawan]] [[dakarun|dakarunta]] a ƙasar. | ||
# Za mu kuma ga mayaƙan Syria da suka niƙi garin fafatawa a Ukraine ɗin da sunan Rasha. | # Za mu kuma ga [[mayaƙan]] Syria da suka [[niƙi]] [[garin]] [[fafatawa]] a Ukraine ɗin da sunan Rasha. | ||
# Yanzu dai an san ƙasashe biyar da za su wakilci nahiyar Afrika a gasar ƙwallon ƙafar da za a yi a ƙarshen shekara a Qatar. | # Yanzu dai an san [[ƙasashe]] biyar da za su [[wakilci]] nahiyar Afrika a gasar [[ƙwallon ƙafar]] da za a yi a [[ƙarshen]] shekara a Qatar. | ||
Wasu labaran... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)... | Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)... | ||
# Kwamishinar kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu cinkoson jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa laifuffukan yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta daina kai hare-haren ba da ɓata lokaci ba. Ta kuma janye sojojinta daga Ukraine ɗin. | # [[kwamishinar|Kwamishinar]] kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu [[cinkoson]] jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa [[laifuffukan]] yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta [[daina]] kai [[hare-haren]] ba da [[ɓata lokaci]] ba. Ta kuma [[janye]] sojojinta daga Ukraine ɗin. | ||
#Firam ministan [[Israel]] | #[[Firam Ministan|Firam ministan]] [[Israel]]a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na [[fuskantar]] wasu [[sabban]] [[hare-hare]]n [[ta'addanci]], bayan mutane 5 sun [[hallaka]] a [[hari]] na uku a cikin mako guda. [[maharin|Maharin]] wani [[Bafalasɗini]] ne [[ɗan shekara]] [[asharin da shida]] ([[26]]) wanda a [[lokutan]] baya, ya yi zama a [[gidan]] [[yarin]] Israelar. An kashe wasu mutanen [[shidda]] a hare-haren da [[Larabawan]] Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi. | ||
#Asosin kula da | #Asosin kula da [[kananan]] yara na [[UNICEF]] ya ce har yanzu akwai [[makarantu]] a [[kasashe]] [[asharin da uku]] ([[23]]) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon [[annobar]] [[Corona]]. Ya [[ƙiyasta]] cewa kusan yara [[milliyan]] 150, sun rasa aƙalla [[rabin]] lokacin zuwa [[azuzuwa]]. Wasu [[yaran]] [[masu rauni]] [[musamman]] [['yan mata]], ba su koma [[makarantun]] da aka buɗe ba. | ||
[[Category:Hausa Radio]] | [[Category:Hausa Radio]] |