Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

hausaradio/2022-03-30: Difference between revisions

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
No edit summary
 
(One intermediate revision by the same user not shown)
Line 1: Line 1:
{{also|hausaradio/2022-03-27}}
<html>
<html>
<blockquote class="twitter-tweet"><p lang="en" dir="ltr"><a href="https://twitter.com/hashtag/Hausa?src=hash&amp;ref_src=twsrc%5Etfw">#Hausa</a> transcriptions of some of today&#39;s news from DW Hausa <a href="https://twitter.com/bbchausa?ref_src=twsrc%5Etfw">@BBCHausa</a> and others. &lt;&gt; Labaran duniya a rubuce na yau 2022-03-30. <a href="https://t.co/bU6918gQot">https://t.co/bU6918gQot</a></p>&mdash; Hausa Internet Radio (@HausaRadio) <a href="https://twitter.com/HausaRadio/status/1509282661520523277?ref_src=twsrc%5Etfw">March 30, 2022</a></blockquote> <script async src="https://platform.twitter.com/widgets.js" charset="utf-8"></script>

Line 31: Line 32:
Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)...  
Wasu labaran duniya... <> Other world news (at the 6th minute till 7:27)...  
# [[kwamishinar|Kwamishinar]] kare hakkin bil adama majalisar dinkin duniya, Michelle Bachelet, ta ce hare-hare kan mai uwa da wabi da Rasha ke kaiwa a yankuna masu [[cinkoson]] jama'a a Ukraine, za su iya kasancewa [[laifuffukan]] yaƙi. Da take jawabi a majalisar kare hakkin jama'a a Geneva. Ms. Bachelet ta ce mamayar Rashar ta jefa Ukraine cikin uku. Kuma ta tilastawa miliyoyin jama'a tserewa. Ta yi kira ga Rashar da ta [[daina]] kai [[hare-haren]] ba da [[ɓata lokaci]] ba. Ta kuma [[janye]] sojojinta daga Ukraine ɗin.

#Firam ministan [[Israel]]<nowiki/>a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na fuskantar wasu sabban hare-haren ta    [[Category:Hausa Radio]]   'addanci, bayan mutane 5 sun hallaka a hari na uku a cikin mako guda. Maharin wani Bafalasɗini ne ɗan shekara asharin da shida (26) wanda a lokutan baya, ya yi zama a gidan yarin Israelar. An kashe wasu mutanen shidda a hare-haren da Larabawan Israela suka kai a ranakun Talata da Lahi.ad  
#[[Firam Ministan|Firam ministan]] [[Israel]]a Naftali Bennett, ya ce kasar sa na [[fuskantar]] wasu [[sabban]] [[hare-hare]]n [[ta'addanci]], bayan mutane 5 sun [[hallaka]] a [[hari]] na uku a cikin mako guda. [[maharin|Maharin]] wani [[Bafalasɗini]] ne [[ɗan shekara]] [[asharin da shida]] ([[26]]) wanda a [[lokutan]] baya, ya yi zama a [[gidan]] [[yarin]] Israelar. An kashe wasu mutanen [[shidda]] a hare-haren da [[Larabawan]] Israela suka kai a ranakun Talata da Lahadi.   
#Asosin kula da kanana<nowiki/>n yara na UNICEF ya ce har yanzu akwai makarantu a kasashe asharin da uku (23) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon annobar Corona. Ya ƙiyasta cewa kusan yara milliyan 150, sun rasa aƙalla rabin lokacin zuwa azuzuwa. Wasu yaran masu rauni musamman 'yan mata, ba su koma makarantun da aka buɗe ba.
#Asosin kula da [[kananan]] yara na [[UNICEF]] ya ce har yanzu akwai [[makarantu]] a [[kasashe]] [[asharin da uku]] ([[23]]) da ko dai suna rufe ko an ɗan buɗe su sakamakon [[annobar]] [[Corona]]. Ya [[ƙiyasta]] cewa kusan yara [[milliyan]] 150, sun rasa aƙalla [[rabin]] lokacin zuwa [[azuzuwa]]. Wasu [[yaran]] [[masu rauni]] [[musamman]] [['yan mata]], ba su koma [[makarantun]] da aka buɗe ba.

[[Category:Hausa Radio]]
[[Category:Hausa Radio]]